Sunday, May 17, 2020

MATSE GABANKI CIKI DA WAJI TA YANDA MIJINKI ZAI JIKI KAMAR BUDURWA CE:


MATSE GABANKI CIKI DA WAJI TA YANDA MIJINKI ZAI JIKI KAMAR BUDURWA CE:

MAN DAMO DA MAN AYU  GA MATA

Kitsen damo da man ayu sun dade suna taka muhimmiyar rawa a wajen ma aurata wato jin nishadi lokacin saduwa ma aurata suji kamar akwana anayi kuma gashi baya matsala agaban mace ko namiji musamman mata zakaga idan wannan kitsen ya karbi mace zata rikeshi shi kadai ya ishseta mallake mijinta kuma kamar yanda mukayi bayani abaya namiji shima yana aiki da kitsen damo wato idan namiji yanaso yaga matarsa tana biye dashi akowanne lokaci sakamakon saduwa da yakeyi da ita to lokacinda yazo jima'i da ita ya dauko man damo ya hadashi da zuma ya gauraya saiya shafa akan azzakarin sa,to awannan lokacin matukar ya sadu da matarsa zataji bata taba gamsuwa irin wannan lokacinba amma kuma namiji me ciwon sanyi da basir bazai masaba hasalima zaisa maniyinsa zuwane da wuri to ammafa ita mace idan tasamu man damo itama ta hadashi da zuma lokacinda zata sadu da mijinta saita debo dan kadan tayi matsi to awannan lokacin mijinta zai jita daban domin wani kalar dandano zatayi
idan kuma so kike kike ki mallake mijinki a gado bayan kin saka zumar saiki samu lalle ki zuba ki saka ruwan alobera ki gauraya sosai sai ki samu roba me kyau ki ajiye domin yakan dade bai yi barci ba sai kina matsi dashi, hatta amarya da take shirin karbar angonta daga lokacin da ta fara gyaran jiki to ta kasance da man damo akusa domin idan tazo dafa kazar amarya ta zuba shi kadan aciki sannan lokacin da ta rage kwana uku tana hadashi da zuma tana matsi dashi sannan tana shafawa a saman farjinta gefe da gefe wallahi duk namijin da ya shiga jikinta sai ya nuna alamar yaji canji kuma gabanta zai ciko dum dum, sannan mace idan tana son jin dadin mijinta taji tamkar bata duniya lokacin jima’i to ta hada man damo da man hulba original dan Egypt ta shafa agabanta kuma tayi matsi dashi three hours before sex lokacin da zata sadu da mijinta shi kuma saiya hada man damon da zuma ya shafa akan azzakarinsa.


 ku jarraba wannan kuga aiki
bayan haka mace zata iya hada man damo da man ayu waje daya tayi matsi dashi yana kara mata dandano me gamsarwa
haka nan dai shima man Ayu yake cin karensa babu babbaka saboda kusan kowa yasani ma aurata idan sukayi aiki dashi nishadi cikin jin dadi tareda gamsuwa Kuma manyan mata sun samo dabarar hada man damo da farin miski kamar dai yanda kuka kalli photon wannan matar to kema idan kin samu farin miski me kyau ki hadasu lokacinda kikaga oga ya hauro kin gama shiri dokinsa kawai zai hau to kishafa kadan kadan a gabanki yadan shiga kadan bawai kitura can cikiba kinayin wannan kibawa oga ya shiga kiga rudewa
To akwai abu biyu da yakamata mata su fara lura akan aiki da man ayu ko man damo
Abu nafarko kitabbatar kinsamu original kuma yanda zaki gane original zakiga daga yaji sanyi zaiyi bacci zakiji yana kamshin kitse ki lura sosai da kamshinsa kada kisayi Wanda aka hada da wani oil din don bazaiyi mikiba
Sannan ki tabbatar bakida matsalar infection koda yake wasu matan suna dashima amma yana musu aiki amma dai Wanda bata dashi yafi yimata.




No comments:

INA MAFITA

Amfanin Kanamfari Guda 11

Amfanin Kanamfari Guda 11 YADDA ZA'A YI AMFANI DA KANUMFARI WAJEN NEMAN LAFIYA 1.CIWON KAI (A), Yana maganin ciwon kai. A shafa ...