Namiji da baya iya zuwa tsawon zango

DOMIN JINKIRTA KAWOWA (SEX DELAY) GA MAZAJE.


Don haka ga wata sabuwa hanya mai sauki don jinkirta kawowa da wuri yayin saduwa.
ZAKA SAMO
1. Man Zaitun
2. Mai na shafawa amma Vaseline.


YADDA ZA'A HADA
Da farko zaka debi man Vaseline din kadan a dan wani abu haka,sai ka zuba man Zaitun kadan akai sai ka juya sosai sannan ka shafa shi a gaban ka minti 15 kafin kwanciya.


www.youtube.com/c/assalafyislamicmedicinecenter

www.assalafyislamicmedicinecenter.blogspot.com
Call/whatsapp: +2347039620000. +2347016433333

No comments:

INA MAFITA

Mu'jizar da ke cikin Zaitu

Amfanin Man zaitun Ciwon Ciki: Duk mutumin da yake ciwon ciki sai ya samu man zaitun kamar cikin cokali ya hada da garin habbatus saud...