Rashin gyaran jiki Wallace ga uwargida

GYARA KANKI BAYAN KI HAIHU

sai ki Fara shirya jikinki don tarbar maigida, don in dai lafiya kika haihu Daga lokacin Zaki tsinci kanki cikin kuzari.
Duk wanda ya ganki zai ganki tas kamar ba ki haihu ba. Don haka tunda tafiyar ta samu sai a Fara shirya jiki, Kiyi kokarin a dafa miki kaza irin ta masu jego ki Fara ci, ( Inda babu kada ki matsawa mijinki ) cin kazar yana Kara gyaran kasan mace maigida yaji ta zam-zam kamar bata haihu ba. shan ya'yan itatuwa akai-akai baran ma ( kankana, abarba, gwada, lemon Zaki.
ki dinga yin Kunun aya kina sha. In zai samu Kiyi kullum, Amma karki dinga zuba sukari Dan kadan Zaki dinga sawa ko ki sha haka. shan maganin Mata mai kyau ( habbatus-sauda, Zuma , dabino, aya ,madara , nono Amma me kyau.
shan Zuma madi, tsimi da saurabsu.
Tun Daga ranar da kika haihu har zuwa lokacin da Zaki yi arba'in ki zama cikin tsaftace jiki da gyaran jiki, gyaran jariri ,gyaran gida.
*_KUMA KARKI YI SAKE DA YIN TURARRN WUTA DANA JIKI DA GIDANKI DA JIKINKI_*
don wasu matan idan suka haihu sai kaganta ( ragajab ba tsaftace jiki ) ko ina su a ganin su idan Ana jego ba a gyaran jiki tunda mijinta Baya tare da su a shimfida, kana zuwa kusa dasu sai kaji wari da karni, wanda a musulinci ko yau mace ta haihu jini ya dauke Mata a ranar data haihu, mijinta yana da ikon zuwa ya sadu da ita a Rana
*TA YAYA ZAKI ZAMA MAI ZAKI A GUN MIJINKI*
To ta Yaya mace zata zama me zakin dandano a gurin jimai shine ake taimakawa kai da yan sinadar da ba masu cutarwa ba ne,misali Matar da ke da matsi ba ruwan ni,ima ita ma dadinta bazai kai ba,haka Idan tana da dumi amma hq a bude yake kai Koda a tsuke yake indai ba Danko to akwai matsala
Nasan zakuce Shi kuma Danko Yaya yake? Shi dankon mace a gurin jimai Shi ke sawa bananan namiji ta dinga shiga tana jin kamar Ana dankota tana zamewa da kyar Wanda shine abin da yake ruda namiji har yaji hankalinsa na neman barin kansa Yanda ganda take da Danko
*MENENE CIKOWA?*
Idan aka ce cikowa Ana nufin cikowar gaban mace yayi dam da nama,bambancin cikowa da matsewa a bayyane yake Sbd Koda mace ta matse Idan ba a cike take ba Ana saka banana sau daya komai zai bude,ba kamar cikowa ba da Koda Yaushe mace zata jita a ciki Koda za,ayi jimai da ita sau goma a dare daya Idan mace a cike take zata gane ta hanyar saka danyatsanta a cikin farjinta zata ji nama cunkus cikin hq Babu masaka tsinke Sbd haka sai kiga megida na shiga dakyar Amma kuma yana jin wani irin Dadi a maimakon Idan matsi ne zai shiga dakyar Amma kuma zafi zai ji.
Sirrin cikowar mace Ana amfani da yayan zogale mace ta hadashi da cikwui Ko da dabino Idan taci ya ratsata za taji hatta kirjinta ya kara girma.



No comments:

INA MAFITA

Maganin Maza

ASSALAFY ISLAMIC MEDICINE CENTER