KARIN HIPS (DUWAWU)
Kafin kiyi amfani da maganin karin hips Abinda ya kamata kifara sani shine yaya yanayin jikinki yake? Ya dace ki kara hips?
Abinda nake nufi shine akwai mace Wanda take da kiba, ita wannan batada matsakar wannan, koda yake ana samu wacce kibarta tafi yawa ta sama, Akwai kuma mace wacce take batada kiba amma tanada breast (nono) sosai to irin
wadannan zaka samesu basuda wadataccen hips irinsu sune ya kamata surinka kokarin amfanida maganin karin hips amma mace wacce batada nono sosai tun tana budurwa ana samunta da
hips itama wannan babu ruwanta da wani maganin karin hips, To idan kinga ya dace ki kara hips ga hanyoyin da zakibi in Allah ya yarda zakiyi nasara
(1) Kisamu dankali na hausa ko na turawa ki dafashi sai ki yanyankashi sannan ki dakashi ki zuba acikin nono ko madara peak sannan ki zuba zuma ki
gaurayashi sosai kisha, zaki iyayinsa sau uku (3) Akowane sati, tabbas wannan hadin har
ni'ima yana karawa mace.
(2) ko kuma ki samu kankana ki yanyankata da gwanda itama ki fereta sai kabewa itama ki yankata, kokumba (gurji) shima haka da tumatur ki yanyankashi ki wankeshi duk kiyi markadensu waje daya ki tace ruwan kinasha sau biyu (2) a rana Shima wannan yana kara hips sannan yana karawa mace ni ima...
KARIN HIPS (DUWAWU)
budurwa ko matar aure kike zaki iya jarraba wannan hadin wato Abarba da Ayaba, da Gwanda da Kankana ki
markadasu ki tace ruwan sannan ki zuba Zuma da Madara peak ki ajiyeshi inda
bazai baciba ki wuni kinasha kuma kowane lokaci zaki iyasha babu adadi amma anaso kisha da safe kafin kici komai Haka kuma kina iya samun Zogale dafaffe, ki hada da ganyen Alayahu, ki zuba Tumatiri da Albasa, ki yi
kwadonsu da kuli ki rika ci shima wanan yana karawa mace hips ...
No comments:
Post a Comment