Barkan ku da shigowar Assalafy Islamic Medicine Center
ASSALAFY ISLAMIC MEDICINE CENTER
ASSALAFY ISLAMIC MEDICINE CENTER Muna Rukya, sannan kuma muna saida Magunguna na Musulunci da na Gargajiya, sannan kuma muna hada magunguna , musamman wadanda suka shafi na sihiri, Jinnu da sauransu. Muna hada mayukan gyaran jiki, magunguna da suke kara Ni'ima, girman Nono, Hip Up, Man Vaseline...etc kuna iya kiran Mu ko whatsapp: +2347016433333, +2347039620000 youtube: https://youtube.com/c/assalafyislamicmedicinecenter
HANYOYIN GAMSAR DA JUNA GUDA (3)
Hanya ta farko da za ku fara bi wajen gamsar da mijinku shi ne nuna masa shauki da zumudin son yin jima’i, kada ku nuna jin kunya domin nuna masa zumudi wajen saduwa zai ba shi damar shirya kansa da kuma yin zumudi shi ma, wanda idan haka ta faru kun taka wani mataki na gamsar da shi domin kin motsa masa sha’awarsa.
Yayin jan hankalinsa ki yi kwalliya da ado, ki fesa turare mai sanya shauki, sannan ki rika yauki da shagwaba da kuma kisisina.
Hanyar jan hankalin miji ta hada da rausayar da jiki, sanya tufafin da za su fitar da sura don hakan ya kara janyo hankalin miji.
Murmushi, yin kalamai cikin tausasa murya, wani lokaci mai cike da sigar rada tana haifar da motsuwar sha’awar mazaje. Yin kalaman barkwanci, yin wasa ga miji da sauransu.
HANYA TA FARKO
A kullum ko lokaci-zuwa-lokaci ku rika amfani da sabbin hanyoyin yayin jima’i wajen gamsar da mijinku, kada a kullum ku rika amfani da salo daya yayin kwanciya hakan zai sa ku gunduri mijinku. Kada ku manta jima’i kamar cin abinci ne, mutum yakan so ya samu canjin abinci ko dandano, to haka batun jima’i yake, yana bukatar salo-salo don a samu dandano daban-daban. Amma sai ka ga wadansu matan sun kwanta kawai ba tare da yin wadansu dabarun da zai kara wa mijinsu karkashin son yin jima’i har ya samu gamsuwa ba.
HANYA TA BIYU
A lokacin da aka zo jima’i yana da kyau mata su karfafa wa mijinsu gwiwa, ba kamar wadansu matan da suke zama ko oho ba, ba ruwansu da karfafa wa mijinsu gwiwa ba, idan ya samu karfin gwiwar gamsar da ku, to shi ma zai samu gamsuwa domin ya samu yakinin cewa ya gamsar da ku.
HANYA TA UKU
Yin wasanni Ba wai sai lokutan da za a sadu ba, ya kama ku rika yi wa mijinku wasanni a wadansu lokutan da kuka lura yana cikin nishadi. Za ku iya masa wasannin ne ta hanyar shafarsa, sosa gashin kansa, tattaba yatsunsa da lankwasa su, inda wani lokaci za ku rika zungurarsa kadan. Yana da kyau ku rika ba shi labarai masu ban dariya da sanya nishadi, wani lokaci ku rika zolayarsa, yanayin yadda zai rika sake jikinsa gare ku zai nuna muku yana samun gamsuwa. Ta wannan hanyar ma za ku iya isar da sakon nuna son jima’i ba tare da bayyanawa da baki ba.
KARFIN GABAN NAMIJI
Idan maigida yana da matsala wajen karfin gaba ma'ana karfina mazakuta wajan kwanciya jima'i ya nemi.
garin habbatus-sauda cokali 1
kwai guda uku ko biyu
Ana so kina zuba garin habbatus-sauda a cikin ruwan kwai.
kina gauraya wa so sai kina soyawa Amma fa karki Bari ya soyu so sai kina yi masa yana ci ko wane lokacin.
sannan yana da kyau ka yawaita cin kayan itatuwa ba maiko ba.
・ cocumber
・ zuma
・ ayaba
・ kankana
・ da sauran su.
MAGANIN BASIR
duk mutumin da yake shan wahala a bayan gida sabo da
basir wani ma sai ya zubda hawaye a samu.
Man zaitun
Garin habbatus-sauda.
kwaba wa 'Yan nan abubuwa sai a turashi a cikin duburar sa yana yin haka kamar kwana biyar ko goma.
SAKO ZUWA GA 'UWARGIDA
zan yi muku bayanin wadannan wurare tara don su kasance wani sirri a wurinku da za ku rika sarrafa mazajensu yayin jima’i cikin ruwan sanyi.
Wadannan wurare suna dauke da jijiyoyi wadanda kai tsaye suke aika sako zuwa kwakwalwa cikin kankanen lokaci. Wadannan wurare sun hada da
CIKIN LEBEN KASAN BAKI
Bakin namiji wuri ne da ke saurin aika sako zuwa kwakwalwa, kuma ga namiji yana saurin motsa masa sha’awa. Ba wai na sanar da ku wannan wurin sai kuma ku rika nacewa wajen tsotsar leben mijinku ba, hakan zai sanya ya ji kun gundure shi, lokaci zuwa lokaci za ku rika tsotsar wajen kasan lebe.
A jikin lebe akwai wadansu kananan jijiyoyi wadanda suke motsa sha’awa cikin kankanen lokaci.
Yadda za ku yi: A lokacin da kuke son motso da sha’awar mijinku, sai ku tura leben kasan bakin mijinku cikin bakinku, sannan ku rika amfani da tsinin harshenku kuna wasa da shi a kan fatar leben mai dauke da tarin kananan jijiyoyi masu isar da sako ga kwakwalwa. Za ku ci gaba da zuwa da dawowa da harshenku, inda hakan zai sanya mijinku ya tafi wata duniya cikin jin dadi. Zai rika jin kamar ana yi masa susa mai dadi a bakinsa ne.
GABAN WUYA
Yawancin mata ba su da masaniyar cewa wuya na motsa sha’awar namiji, wadanda suka sani kuma sun fi mayar da hankali wajen shafa gefen wuya ne, amma a zahirin gaskiya wurin da ya fi motsa wa namiji sha’awa a wuya shi ne gaban wayansa daidai saitin makogwaro, domin akwai kororon da ya wuce har zuwa cikin ciki, kuma wannan kororon yana dauke da jijiyoyin kanana da kai tsaye suke tura sako ga kwakwalwa, sannan suna taka muhimmiyar rawa wajen motsa sha’awar namiji. Wani masanin magani dan kasar China mai suna Mantak Chia, ya bayyana makogwaro yana dauke da jijiyoyin da suke da kusanci da gabobin sha’awa.
CIBIYA
Cibiya wani wuri ne na matattarar sha’awar dan Adam, amma mata ba su cika mayar da hankali wajen amfani da ita wajen sosa ran mijinsu ba.
Yadda za ku yi: A wannan lokacin ma za ku kwantar da mijinku a kan matashin kai, kansa ya kalli sama, sannan ku yi amfani da yatsunku wajen sosa masa cibiya, ko ku rika zagaya shatin cibiyar da yatsunku. Wani salo da za ku yi amfani da shi ne, amfani da harshenku wajen lashe cibiyar, sannan idan mijinku yana da kwarin cibiya, za ku iya zuba yawunku a cikin sannan ku rika kada harshenku a ciki, za ku ga yadda zai rika numfarfashi da gurnani. Idan kun jika cibiyarsa da yawunku, za ku rika hurawa, iskar da za ta sauka a cibiyar za ta sa sha’awar mijinku ta motsa.
GYARAN NONO
Kunun alkama da madara zaki yi shi sau biyu,a rana zaki yai hakan kafin sati biyu a yi yaye da kuma sati biyu bayan yaye
Hulba za'a samu a tafasa ki rinka gasa nono da shi ,sai kuma a shafa man hulba.
MAGANIN RASHIN GAMSAR DA IYALI
Don haka idan kana fama da wani daga cikin abubuwan nan dana lissafa, dole sai ka nemi Hanyar warware tushen chutar sannan Karfinka zai dawo.
Kitsen damo da man ayu sundade suna taka muhimmiyar rawa a wajen ma aurata wato jin nishadi lokacin saduwa ma aurata suji kamar akwana anayi kuma gashi baya matsala agaban mace ko namiji musamman mata zakaga idan wannan kitsen ya karbi mace zata rikeshi shi kadai ya ishseta mallake mijinta kuma kamar yanda mukayi bayani abaya namiji shima yana aiki da kitsen damo wato idan namiji yanaso yaga matarsa tana biye dashi akowanne lokaci sakamakon saduwa da yakeyi da ita to lokacinda yazo jima i da ita ya dauko man damo ya hadashi da zuma ya gauraya saiya shafa akan azzakarinsa to awannan lokacin matukar ya sadu da matarsa zataji bata taba gamsuwa irin wannan lokacinba amma kuma namiji me ciwon sanyi da basir bazai masaba hasalima zaisa maniyinsa zuwane da wuri.
to ammafa ita mace idan tasamu man damo itama ta hadashi da zuma lokacinda zata sadu da mijinta saita debo dan kadan tayi matsi to awannan lokacin mijinta zai jita daban domin wani kalar dandano zatayi
idan kuma so kike kike ki mallake mijinki a gado bayan kin saka zumar saiki samu lalle ki zuba ki saka ruwan alobera ki gauraya sosai saiki samu roba me kyau ki ajiye domin yakan dade be baciba sai kina matsi dashi
hallau amarya da take shirin karbar angonta daga lokacinda ta fara gyaran jiki to ta kasance da man damo akusa domin idan tazo dafa kazar amarya ta zubashi kadan aciki sannan lokacinda ta rage kwana uku tana hadashi da zuma tana matsi dashi sannan tana shafawa a saman farjinta gefe da gefe wallahi duk namijinda ya shiga jikinta saiya nuna alamar yaji canji kuma gabanta zai ciko dum dum.
sannan mace idan tanason jin dadin mijinta taji tamkar bata duniya lokacin jima i to ta hada man damo da man hulba original dan Egypt ta shafa aganta kuma tayi matsi dashi 3 hours before sex lokacinda zata sadu da mijinta shi kuma saiya hada man damon da zuma ya shafa akan azzakarinsa ku jarraba wannan kuga aiki
bayan haka mace zata iya hada man damo da man ayu waje daya tayi matsi dashi yana kara mata dandano me gamsarwa.
haka nan dai shima man Ayu yake cin karensa babu babbaka saboda kusan kowa yasani ma aurata idan sukayi aiki dashi nishadi cikin jin dadi tareda gamsuwa.
Kuma manyan mata sun samo dabarar hada man damo da farin miski kamar dai yanda kuka kalli photon wannan matar to kema idan kin samu farin miski me kyau ki hadasu lokacinda kikaga oga ya hauro kin gama shiri dokinsa kawai zai hau to kishafa kadan kadan a gabanki yadan shiga kadan bawai kitura can cikiba kinayin wannan kibawa oga ya shiga kiga rudewa.
To akwai abu biyu da yakamata mata su fara lura akan aiki da man ayu ko man damo
Abu nafarko kitabbatar kinsamu original kuma yanda zaki gane original zakiga daga yaji sanyi zaiyi bacci zakiji yana kamshin kitse ki lura sosai da kamshinsa kada kisayi Wanda aka hada da wani oil din don bazaiyi mikiba
Sannan ki tabbatar bakida matsalar infection koda yake wasu matan suna dashima amma yana musu aiki amma dai Wanda bata dashi yafi yimata
ASSALAFY ISLAMIC MEDICINE CENTER