Kina/kana fama da matsalar kaikayin gaba

FA'IDA GA WACCE TAKE FAMA DA KAIKAIYIN GABA

Zuma ta asali.

2- Man Zaitun na asali.

3-'ya'yan hulba.

*YANDA AKE AMFANI DA SHI*:

Za ta dinga shafa zumar a gaban ta, ta barta na tsawon mintuna 30, sai ta wanke da ruwan dumi, sannan ta shafa Man Zaitun.

Zata dinga yin haka safe da yamma kafin kwanciya.

Zata dinga dafa 'ya'yan hulba na tsawon mintuna 10 da ruwan da bai wuce Kofi daya ba, bayan ta sauke ta tsiyaye shi sai ta sa masa zuma cokali uku, zata yi wannan hadin shima safe da yamma.

*GABA DAYA HADIN ZATA YI AMFANI DA SHI NA ABUN DA BAI GAZA KWANA KI 7 BA



No comments:

INA MAFITA

Mu'jizar da ke cikin Zaitu

Amfanin Man zaitun Ciwon Ciki: Duk mutumin da yake ciwon ciki sai ya samu man zaitun kamar cikin cokali ya hada da garin habbatus saud...