MUN GANO MAGANIN CORONAVIRUS (COVID 19)

 MAGANIN CORONAVIRUSE ( COVID 19)

Manzon Allah mai tsira da aminci ya ce: Habbatu Sauda tana magance kowace cuta,banda Assam. Ibn Shihab ya ce: Assam shine Mutuwa, don hakane Assalafy Islamic Medicine Center muka yi bincike mai zurfin gaske don gano yadda zata iya magance cutar CORONAVIRUS (COVID 19)

Sakamakon binciken shine tabbas  Habbatu Sauda zata iya taka muhmmiyar rawa wajen magance wannan cuta.
 Zamu bayyana wa Duniya maganin cikin sauqi da kuma yadda ake hadawa.

Yadda ake hadawa:

1. Man Habbatu Sauda cokali 21

2. Man Tafarnuwa cokali 7

3. Man Kanumfari cokali 7

4. Man Hulba cokali 5

5. Man Albabunaj cokali 21

6. Man Kustul Hindi cokali 7

7. Man Albasa cokali 3

Wadan nan gaba dayan su za a hada su cikin  kwano, ya kwana, wato 24 hrs kafin a fara  sha cokali biyu da safe, biyu da yamma sannan kuma za a shafe jiki gaba daya da shi. Yafi sanataza karfin aiki da kuma nbada kariya.

Note: Wannan magani ba sai CODID 19 ba, duk wata cuta da bata jin magani, wallahi idan kuka jarraba sai kun kara tabbatar da Annanbtar Annabi mai tsira da amincin Allah.

Shugaban wannan Shafi SHEIKH MUHAMMAD SURA ASSALAFY
yayi wannan bincike tare da taimakon wasu masana.

Don karin bayani sai ku tuntube mu akan wannan layi:
call/whatsapp:+2347016433333, +2347039620000



No comments:

INA MAFITA

Maganin Maza

ASSALAFY ISLAMIC MEDICINE CENTER