Thursday, June 3, 2021

MACE SAI DA GYARA

HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU

Ganyen magarya
zogale
bagaruwa
ganyen bagaruwa
alim
sabulun salo
sabulun zaitun
sabulun habbatussauda. Miski
madararturare.
Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki
tankade
ki dake sabulan saiki hadesu guri daya.
Kizuba miski
d madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana
sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shiga

GYARA JIKI

( fatan ta yi laushi da sheki)
@ man zaitun
@ lalle
@ kur-kur
@ madara peak
Zaki hade wadannan kayan hadin guri daya, sai ki kwaba su ki shafe jikinki da fuskarki, zakiyi wannan hadin kafin ki shiga wanka. Idan ya bushe a jikinki sai ki murje sannan sai ki shiga wanka jiki yana yin kyau yayi sheki

GYARA JIKI 2

Wannan hadin shi akecewa kafi TURGEWA
@ kur-kur
@ dulka
@ zuma
@ kwai
@ lemun tsami
Ki hade su guri daya ki samu ki kwaba kamar yadda ake kwaba lalle, amma yafi kwabin lalle ruwa, sai ki shafe fuskarki
Idan kuma har dajiki kikeso, sai ki shafa harda jiki
Bayan (1hr) sai ki shiga wanka zaki ga yadda jikinki zai goge

GYARA JIKI 3

( fata ta yi laushi da sheki)
# lalle
# kwaiduwar kwai guda 3
# manja cokali 3
# kur-kur
Sai ki kwaba su guri daya ki shafe jikinki zuwa (1hr) daya, sai ki yi wanka da ruwan zalla da ruwan dumi ki shafe jikinki da ita sai ki kuma yin wanka

KYAN FUSKA

Sai ki hade su guri daya ki kirba su cikin turmi, ki mulmula ki rinka wanke fuska zaki ga yadda fuskar ki zatayi
$ dettol
$ sabulun Ghana
$ garin zogale
$ farar albasa

GYARA FUSKA

Wanna hadin wanda ya kesa fuska tayi haske da annuri takun Kore kurajen fuska
% bawon kankana
A samu bawon kankana sai a rinka goge fuska da shi yana gyara fuska tayi sumul

GYARA FATA

° Lemun tsami
° bawon kwai
° kur-kur
Zaki hade su guri daya ki daka su sai ki rinka wanka dashi fatar mace zata goge tayi kyawun gaske

GYARA FATA

√ ganye magarya
√ sabulun salo
Zaki daka ganyan magarya sai ki zuba a cikin sabulun salo ki rinka wanka yana gyara jiki

GYARA FATA

• ganyan magarya
• man zaitun
• man habbatussauda
Ana daka ganyan magarya a zuba cikin man zaitun da man habbatussauda shi ma yana gyaran

GYARA FATA

× lalle
÷ garin ridi
Ana amfani da lalle kafin ki shiga wanka sai ki kwaba ki zuba garin ridi ki shafe jikinki zuwa (1) hr sai kiyi wanka

GYARA GASHI

Man zogale
Man kwakwa
Man zaitun
Zaki hade su guri daya ki rinka shafawa a kanki

GYARA GASHI

Man zogale
Ganyan magarya
Kanunfari kadan
Sai ki hade su guri daya ki rinka shafawa a kanki yana sanya tsayin gashi ya kuma yi laushi

GYARA KAFA

Baki ba zuwa wajen wanke kafa madarar kinyi amfani da wannan hadin
¶ man shanu
¶ man kwakwa
× man ridi
% man alayyadi
Idan kafa tana tsagewa ko tana kaushi da daddare zaki hada wadannan mayamayen guri daya ki shafa a kafa in zaki kwanta bacci daddare sai ki daure da Leda da safe ki wanke da ruwan dumi ki shafa man zaitun da man ridi

MAGANI CIWON SANYI

Duk macen data ke son ni'ima ta tabbatar mata, koda yaushe ta kasance cikin ni'ima to lallai ya zama dole ta magance matsala ciwo sanyi
( TOILET INFECTION)
Domin magance wannan matsala ta samu wadannan kayan
+ hulba
+ bagaruwa
+ habbatussauda
Ki hada hulba da bagaruwa guri daya, ki dafa idan ruwan ya sha iska sai ki zauna a ciki, kuma ki samu man habbatussauda kiyi matsi dashi

MAGANI SANYI

¶ tafarnuwa
¶ hulba
A bare tafarnuwa idan zaki kwanta bacci sai ki dauki saka daya ki yi matsi dashi ana son idan mace zata yi wannan hadin to miji ya daga mata kafa wato kada ya kusanceta
Da safe sai ta tafasa garin hulba ta zauna a ciki zata yi hakan har tsawon kwana uku

RAGE KIBA DA TUMBI

Ga masu dama da kiba ko tumbi wannan hadin na musamman ne wanda idan har kika hada shi to koda kina da kibarki zata a ganki kina aikace-aikace
¶ garin hulba
¶ ganyan na'a-na'a
¶ garin kanunfari
¶ zuma
¶ lemun tsami
¶ farin kwalli
× man na'a-na'a
Ki hade wadannan ganyen guri daya ki tafasa ki sami farin kwalli dunkulen zaki saka a ciki, idan ya kai kamar minti(5) sai ki cire,sannan ki saka zuma a cikin ruwan sha, ki samu na'a-na'a ki rinka shafawa TUMBI zai ragu insha Allah
Inda kuma ana son rage kiba ne za'a rinka zuba lemun tsami a ciki...

GA MACEN DA TAKE ZUBAR Da JINI

¶ saiwar magarya
A tafasata da yar ja kansa sai ki rinka sha
ZUBAR JININ
∆ ganyan runhu
∆ balma
Sai ki hade su guri daya ki kika,ki sha , jinin zai tsaya da yardar Allah

× CIWON MARA ×

¶ tsamiya
× habbatussauda
× zuma
Ki sami tsamiya mai kyau da habbatussauda ki tafasa,ki zuba zuma a ciki/kisha shima za'a sami waraka

GAME DA SAMUN HAIHUWA

Matar da bata taba haihuwa ko kuma ta Dade ko ta sami tsawon lokaci bata haihu ba, sai ta sami kwan agwagwa guda ta soya. Amma man da zata soya wainar dashi man tafarnuwa a ciki ko kuma ta soya da man tafarnuwa sai tadi safe kafin tadi komai tayi haka a Jere kwana biyar zata sami haihuwa in Allah yaso

WANDA BAYA IYA SADUWA DA IYALi

fiye da sau daya(1)
Ko kuma ya soma sai ya gaji to
Sai ya sami dabino mai kyau, guda Dari da goma sha uku
Ya dafa da ruwa mai kyau
Idan ya tafasa sai ya tace
Da farko zai dafa ruwa kamar Kofi hudu,
Bayan ya tace sai ya Debi Kofi uku ya sake tafasawa yana cikin tafasa sai ya zuba man tafarnuwa babban cokali biyu,
Sai ya bashi akan wutar ta yadda ruwan zai dawo kamar Kofi biyu,
Idan ruwan ya huce sai ka rika sha babban cokali biyu sau hudu a rana , ya yi kwana (7) yana yin haka

MAGANIN TABO A JIKI

Ki samu khai babban cokali daya sai ki hada da ruwa Kofi biyu ki tafasa bayan ya huce sai a rinka shafawa a jiki da fuskar
MAGANIN NANKARWA
( strech mark)
Nankarwa shine irin wannan zanen da yake fitowa a cikin mace da zaran ta fara haihuwa ko kuma in tayi kiba
A ciki mace ya kan fitowa ya sanya fatar cikin duk ta yamuste
∆ ana amfani da man dodon kodi a shafa a ciki,yana gyara fatar ciki ta koma kamar ba ta haihu ba
2
¶ man kadanya
¶ man zaitun
¶ Lemun tsami
Ki hada man kadanya da man zaitun guri daya, ki matsa lemun tsami a kai, amma ba da yawa ba,ki matsa sosai sannan sai ki dinga sharewa ki yawaita yi
3
Ana shafa zuma farar saka da daddare, idan zaki kwanta barci da safe sai ki samu ruwan dimi ki wanke

¶ ga macen da take son ta taimakawa mijinta don yasamu karfin gamsar da ita ¶

Ana samun furan dabino a daka shi a samu zuma mai kyau mai hade da irin wannan totuwar, sai a zuba furen dabino sai namiji ya rinka sha harda totuwar, wannan hadin yana sanya namiji ya samu isasshiyar karfi da zai gamsar da iyalinsa ba tare daya samun raunin mazakuntarsa ba.
2 ana samun hantsar muruci namiji ya rinka ci zai yi matukar samun karfi sosai
3 ana samun zangarniyar zogale da yayanta a zuba citta da kanunfari da masoro a dakesu su zama gari sai a rinka dibar babban cokali daya ana zubawa cikin zuma cokali biyar ana sha safe da yamma
Ga namiji da yake (releasing) inzali
Watau daya fara saduwa
¶ cucumber (gurji)
¶ zuma
A markada ba tareda an fere cucumber ba a zuba zuma a sha amma kasa a firj

¶ radadi bayan gama jima'i ¶

Wannan matsala na addabar wasu daga cikin mata ba kuma sai sabbin aure ba
Har tsofafin hannu
Wannan matsala tana hana mata jin dadin jima'i domin magance wanna matsala
Sai a nemi garin hulba a tafasa sai ki rinka kama ruwa bayan nan kuma sai ki hada man zaitun da man ridi ki rinka shafawa gabanki, shima namiji zai rinka shafawa a gabansa
Insha Allah

¶ ga macen da takeson ta samu ciki ¶

Ana samun furen dabino a daka shi a samu lafiyayyar zuma a kwaba sai mace ta rinka matsi(insert) da shi watau ta rinka matsawa a gabanta, wannan hadin yana SANY@WA mace ta gamsar da mijinta fiye da tunanin yana kuma wanke kowane irin datti da yale cikin gaban mace haka kuma ga macen da take son daukar ciki wanna. Hadin yana taimakawa a samu ciki da sauri da yarda Allah.

¶ MAGANIN yawan amai ga mai ciki karamin ciki¶

× habbatussauda
× rubo
× kanunfari
Za'a hade su guri daya a dafa a tace a rinka shan ruwan insha Allah
∆,{ karin ruwan nono}∆
A dafa furen zogale da zuma wannan hadin yana kara ruwan nono sosai
÷ hulba
÷ sabara
Sai ki hadasu ki tafasa ki zuba zuma ki rinka sha
$ fitsarin kwance $

Gamai dama da fitsarin kwance yaro ko babban na mafarki ko wanda iska ke sawa don magance wanna

^ garin habba
^ bawon kwai
^ da garin rumzali na asali
Sai a dakesu suyi laushi sai a hada garin haltitin cokali daya(1) sai a rinka sha da nono sau daya a rana kafin a kwanta bacci InshaAllahu 


No comments:

INA MAFITA

Maganin Maza

ASSALAFY ISLAMIC MEDICINE CENTER