Wednesday, May 27, 2020

YADDA MATA SUKE INZALI

YADDA NAMIJI YAKE INZALI, HAKA ITA MACE TAKE YI


akwai banbanci tsakanin inzali na mace Dana namiji domin yanzu matsalarda wasu mata ke ciki shine basajin lokacinda suke inzali kamar yanda namiji ke sani kuma bisa binciken masana Abu ukune kan gaba wajen faruwan wannan matsalar 1 akwai infection Wanda yake hana mace sanin lokacinda take inzali domin maniyinta zai tsinke ya zama kamar ruwa zai rinka fitowa kadan kadan wata tanajin dadi lokacin fitarsa wata kuma kwata kwata babu abinda takeji na dadi amma mijinta zai iyajin dadin shima kafin ciwon yayi yawa saboda irin masu wannan matsalar koda maganin ni ima sukayi babu wani canji to a hankali sai shima mijin yadena jin dadinta kuma sauda dama abinda ke kawo wannan matsalar shine wasa da farji lokacin mace tana budurwa istim Na.i (mastrabution)

A irin wannan halin abinda zakiyi shine kirinka tsarkida ruwan dumi da magarya aciki kuma kisamu garin hulba da gishiri kadan ki zuba a ruwan dumi kina zama shima lalle zaki iya dafa ganyen danyensa kina zuba Zuma kinasha sannan me irin wannan matsalar zata iya amfanida miski na matsi wato miskul dahara tana matsi da 2 na biyu akwai rashin gamsuwa da miji shima yana hana mace inzali domin wasu matan ana dadewa kafin suyi rilessing to idan ya zama mijin bashida juriyar dadewa mace sai taji kamar zaizo amma ba dama ko kuma kankantar gaban namjji baya shiga gaban mace yanda ya kamata to babu damar tayi inzali to wannan matsalar daga wajen mijinne suna iya wasanni sosai har saita kusa yin inzalin kafin afara saduwa 3 akwai rashin sha awa mace Wanda batajin sha awar namiji komai dadewa ana saduwa da ita bazatayi inzaliba irin wannan gaskiya ta dage dashan magungunan kara sha awa tareda ni ima Maniyin mace yana zama a kirjinta yayinda take jin sha’awa yana zuwa kasan mararta ta yanda idan har sha’awarta bata kai kololuwaba wannan maniyin bazai fitaba hakan shine kesa mace ciwon mara idan har be fitaba zuwa lokacin al’ada

Hakan kuwa yana matukar wahalarda mace kafin gama al’adarta amma shan lemon tsami da jar kanwa yana temakawa sosai dan kuwa sune maganin rage sha’awa koda kuwa namiji zai iyahsansa wato ajika jar kanwa amatsa lemon tsami ana sha kullum To amma akwai banbanci da namiji wanda dama maniyinsa kasan marenansa yake koda karamar sha’awa yaji yakan taso izuwa asalin kororon mafitsara wanda yake a shirye daya fito rashin titowarsa shine ke haddasawa namiji marena suna ciwo dan ahaka akwai abu biyu daya kamata wannan binciken ya tabbatar mana shine na farko mace nononta shine abunda yafi komai tayar mata sha’awa yayinda shi kuma namiji gabansa

 

Dangane da matsalolin dake damun maza su mata Allah baya jarabtasu da irin wadannan matsaloli?aa abun bahaka baneba ba shakka suma Allah yakan jarabcesu dasu suma, dan idan akasami matsala narashin shaawa,amma fa wannan Innana maganane akan mata Kadai.
.
To idan akasami karancin shaawa, koko karancin niima ,ga shawara da zaki bi wajan dawo da sha’awar ki da ni’ima kamar haka:


(1)- Zaasamo rabin kofi na garin habbatisauda.
Asamo rabin kofi na yansun.
Sai kuma asamo man yansun din.
Zaadebi habba da yansun atafasa, bayan haka adiga man yansun sannan asha, akalla anaso kullum zaasha sau uku,kofi dai dai ko sau biyu arana,insha Allah zaadace.
.
(2)- Kokuma asamo garin irkusus, dagarin hulba arika tafasa cokali daya anasha.kuma zaa iya arika cin ruman shima ruman malaman muslunci sukace idan ana yawan cinsa to yana magance wannan matsala narashin shaawa ko karancin ta amma ga mata.
.
(3)- Kokuma arika tafasa garin habbatisauda cokali daya asanya zuma, kuma adiga man ruman dan kadan anaso shima zaasha kofi 3 arana safe darana dayamma, ko sau biyu.
.
(4)- Ko asamo maremiyya zaa iya samunsa wajan masu saida magungunan muslunci, shima tafasa shi akeyi anasha.
.
(5)- Kokuma asamo gari na kafi suga shima wani maganine baya da wahalar samu, sai ahada da minnanas, wato gari na abarba shima baya da wahalar samu, sai ahada, dadabino, dakuma aya,amma zaa nika dabino din da aya ko adaka ,sai ahada ,kuma azuba citta yar kadan,azuba suga rawar doki,ko farar suga daaka sani,ko adafa kokuma ajika awaje maikya yayi kamar kwana biyu ko awa 24,sai kuma atace asanya awaje maikya asanya a fireza,zaarika shan kofi dasafe, darana,dayamma, ko sau biyu arana, wannan shima yana magance karancin niima,koko karancin shaawa ga mata, in Allah yaso zaadace.
.
(6)- Kokuma asamo man hulba, daman habbatisauda, daman tafarnuwa, daman Naa Naa, zait lauz halawi, sai ahada asha amma anaso bayan ansha kada aci komai ko asha har sai dan wani lokaci, kuma anaso amike tsaye namintina 10-15 amma wanda jini yakusa zuwa mata to kada tasha wannan hadin nakarshe, shima wannan idan ansamo masu kya, to yana magance karancin niima gamata wasu malaman muslunci sunfada mubashara cewa anfanin dawannan maganin yakeyi yafi duk wani shaye shayen magunguna damata keyi amfani ajiki,domin babu wata illa acikinsa,insha Allah zaayi mamaki.
.
(7)- Ki nemi ruwan kwakwa, madara peak, da kuma ruwan Inabi ki rika sha. Domin wadannan duk sukan haddasa dawowar ni’ima ko sha’awa ajikin Mace ko namiji.
.
(8)- Ki samu shammar ki nikashi ki rika hadawa da zuma kina sha.
In shaAllah zaki samu lafiya.

Assalafy Islamic Medicine Center

No comments:

INA MAFITA

Maganin Maza

ASSALAFY ISLAMIC MEDICINE CENTER