Friday, June 26, 2020

LAUSHIN FUSKA DA MAGANCE KURAJE

DOMIN SAMUN LAUSHIN FUSKA DA MAGANCE KURAJE .xaki shanya bawon lemon xaki dana kwai sai ki daka suyi laushi ki kwaba da ruwa kirika shafawa kafin ki shiga wanka MAN SHAFAWA DON LAUSHIN JIKI
  1. man kwakwa
  1. man kade
  1. man angurya
  1. man xaitun
  1. almond oil
  1. baby oil
  1. madarar turare 
  1. cocoa buter
ki hada su duka ki rika shafawa jikinki xaiyi taushi sannan ki hada da sabulun
  • sabulun xaitum
  • tetmasol
  • sabulun salo da gana
  • sabulun karas
  • sabulun cocumber 
  • kurkur
ki hadasu ki rika wanka dashi amma sai anjureko ya kare ki siyo ki sake hadawa sannan ki rage shiga rana GYARAN FUSKA TAYI SHEKI Gyaran fuska tayi fari da sheki naturally batare da kinsa chemical a fuskarki ba. Sannan zanyi bayani akan matan da suke tsintar kansu da wani irin wari ko kuma wani baki-baki a cikin armpit dinsu(hammatarsu) ko bakin fuska daga gefe daya due to bleaching products or sunborn. Dafarko idan kika ga fuskarki na irin wannan duhun daga gefe ko kusa da idonki to cikin biyune kina shafa cream kina shiga rana ko kina shafawa lokacin gari da zafi. Na biyu ko kina shafa man dayafi karfin fatarki to dai koma menene ya janyo ga hanyar da xakibi ki goge wannan tabo zaki sami madara ta ruwa kisata a fridge tayi sanyi sosai sai ki goga a wannan tabon naki bayan minti ashirin saiki wanke sannan idan gari da zafi zaki sami ruwan sanyi kisa cottonballs ki tsoma ki dora akan tabon saiki bari yayi minti 5 saiki cire cotton din ki shafa mai a fuskar.I dan kika yi sau uku saiki dinga yiwa fuskar gaba daya.Am assuring you zaki mamaki sosai. WARIN HAMATA-waddata sami kanta da irin wannan warin ko bakin saita sami bakin soda tasa lemon tsami daya ta kwabata tashafa a hammatar har minti goma sha biyar sannan ta wanke intanayi kafinta shiga wanka zataga komai ya daidaita. NATURAL FACE WHITE- Idan kinaso fuskarki tayi fari batare da side effect ba saiki sami cinnamon powder da paste na gwanda ko kabewa da olive oil kadan kishafa a fuskarki kafin kishiga wanka insha Allahu inkika juriyin wannan fuskarki zata dinga fari kamar me bleeching..


No comments:

INA MAFITA

Maganin Maza

ASSALAFY ISLAMIC MEDICINE CENTER