Sunday, May 17, 2020

MAGANIN SANYI NA MAZA

MAGANIN SANYI NA MAZA

Sanyi yana matukar yin illa ga akasarin Maza. Dalilin haka yasa yawancin su idan su zo saduwa da Matan su ba sa iya tabka komai, daga ya sadu da ita sau daya sai kaga ya fara kukan ciwon mara, ba zai iya komawa na biyu ba, koda kuwa Matar zata ruke Azzakarin tayi wasa dashi.....

Insha Allahu nan gaba zanyi cikakken bayani akan wannan matsala 

Maza ku jarraba wannan magani, nan gaba zan kawo maku wasu magunguna:

 Ka nemi Man Habbatus sauda dan Misra ko Algeria ko Hemani. Ka gaurayashi da man Tafarnuwa Original tare da Man Albabunaj. Sannan ka rika dafa ‘danyar chitta (Ginger) da ruwa kofi guda. idan ya dafu sai ka sanya wancan Man chokali guda aciki, sannan ka sanya zuma daidai gwargwado, sannan kasha.

In dai sanyi ne, kowanne iri ne in sha Allahu zaka samu waraka.


https://assalafyislamicmedicinecenter.blogspot.com/

https://youtube.com/c/assalafyislamicmedicinecenter

No comments:

INA MAFITA

Amfanin Kanamfari Guda 11

Amfanin Kanamfari Guda 11 YADDA ZA'A YI AMFANI DA KANUMFARI WAJEN NEMAN LAFIYA 1.CIWON KAI (A), Yana maganin ciwon kai. A shafa ...