===>DAREN FARKO<===
Zan far da mata sannan sai maza.
Daren farko akwai dadi sosai ga da na miji amma diya mace bai mata dadi saboda
fargaba da tsoro na zapin wana kowace mace kapin tazo gidan mijinta zatasan
saduwar farko tanada zapi sosai tahakane wasu matan idan sunje gidan miji tsoro
ke hanata yarda da mijinta to agaskiya kamata yay ace kin tsaya kin lallasheshi
yaymaki ahankali harko farta bude amma idan kika bari yaymaki da tsiya zai maki
rauni mai hana tapiya ina shawartarku da kudai na tsoron maza jenku daren farko
a daren farko kada ki nuna mai kin san komai nuna mai zaki kamar baki san ana
saduwa ba tsakanin mata da mijiba kuma kiringa sakin jikinki dashi kada
yazamana yanayi kina kaucewa.
====>MAZA<===
Nadawo kanku maza daren farko yana dayada dagacikin da namiji zai iya tunawa a
rayuwar koda ya tsufa domin akwai dadi sosai kukuma maza matsalarku daya nuna
maitarku kuke pili adaren parko.
ida ka fuskanki amaryarka na tsoron wana dare to sai kai mata wayo kace nasan
kin gaji sosai shiga daga ciki ki kwantani zan kwana anan ida ta shiga sai ka
barta sai ta para bacci kuma kada ka bari yadauketa sosai ida tapara bacci sai
kace ka fara shapata a hankali kana mata kiss ida ta parka bazata iya magana ba
dan dadi ya mata yawa imma kaga zatai magana sai ka rarrashi abinka harta yarda
sai ka cire rigar idan dadin yakai ko bata yarda ba zata ringa cire kayan da kanta
zata so kasa abinka a ciki aa kada kasa sai shapata sosai sannnaka saka.
KALAMAN SOYAYYA A TSAKANIN MA'AURATA
a'aurata suna daukar duhun Kai ko in ce girman
Kai a kan nuna wa junansu soyayya bayan AURE. Wanda yana Daga cikin Babban
gibin da auren yake samu.
Misali.
Ya kamata na miji ya dinga daurewa ko kakane
yana nunawa matar sa soyayya.
Yana gaya Mata maganganun soyayya irin su.
1. INA SONKI
2. INA KAUNARKI
3. KE CE MACEN DA NAFI SO A DUNIYA
4. ko Kazan nan yayi miki kyau da dai sauran
maganganun na nuna soyayya da kulawa.
Wanda haka zai sa taji itama ba ta da
masoyi daya fi shi. Kuma wannna kalmomin ba zasu taba bacewa ba a cikin kwakwalwarta.
Kuma zasu ta dinga yawan nishadi da jin ita Mai
sa'a ce a rayuwar aurenta.
AMMA DAN ALLAH KANA NUNA MATA IRIN HAKA A
RAYUWAR AURE KU?
DAN UWA KA GYARA KADA KA BARI TA DINGA JI
A BAKI WASU HAKAN ZAI BATA DAMAR TSANA A RAYUWAR AURe KU.
HAKA idan mace ce take gayawa mijinta
Yar uwa soyayya bata tsufa a wanna rayuwa koda
kina da shekara 80 kice masa.
Yallabai Ina son ka.
Dear I love you.
Kai ne mijin da kafi kowanne birge Ni. ko ta ce
ai Ni duk wani Abu da kake so Ina son shi.
ko in zai fita kice Allah ya dawo min da
Kai lafiya. ko in yayi kwalliya kice kayi kyau fa darling. Da sauran
maganganun nuna soyayya da kambama shi kina nuna yafi kowa. Wannan zai sa ki
kara soyuwa a zuciyarsa, ki zama ta gabab goshinsa, kullum ya dinga jin sonki
da son kusantar ki, ya kuma tabbatar a ransa kin Riga kin
sallama masa, sai shi ma ya sallama ki, Amma
sabanin hakan yawancin ma'aurata sai
girman Kai.
kunya da Jan aji ya Hana su yin irin wannan
al'amarin da yake rage shakuwa a tsakanin ma'aurata.

No comments:
Post a Comment