Thursday, May 21, 2020

ILIMIN JIMA'I 03

SIRRINA 1


KARIN KUZARI GAJIYA YAYIN JIMA'I


Ina Mata da maza wadanda suke da bukatar Karin kuzari kuma basa jin Dadi saduwa to ga wannan hadin sai a jaraba a kansa.
1 =Dabino
2 =nonon akuya
3 =zuma
4=citta Yadda zaki hada, a sami dabino mai kyau a tabbatar an gyara shi saboda Ana samun kwari a ciki ko tsutsa to lallai ki tabbatar kin gyara Sai ki sa nonon akuya, Ana so dole sai kin samo na akuya, in da hali a taste a gabanki sannan a Dan dafa shi Dan kawar da cutar da za'a samu
a ciki, sai ki zuba dabino a ciki ki bar shi yayi tsawon awa goma ko ki yi hadin da daddare domin ya jiku da safe sai ki markada sai ki zuba Zuma a ciki da yar'dakakkiyar citta sai ki rinka sha safe da yamma. 
 
       《☆SIRRINA 2☆》
 
SAURIN INZALI MATSALACE BABBA  
1-garin jirjir
2-kwai
3-man zaitun Wannan shine hadin za'a Sami garin jirjir mai laushi kimanin cokali2 karami sai a zuba a cikin danyen kwai 2 a kada sosai asoya kwan da man zaitun ya cinye zai sha mamaki (insha Allah). 
 
       《☆SIRRINA 3☆》
 
      SABULUN WANKE FARJI 
 Ba kowane sabulu ne ya dace mace ta rinka wanke gabanta da shi ba saboda yawanci sabulan suna haddasa matsalolin a gaban mace sakamakon karfin da suka yi ma gurin Ruwan dumi shine ruwan da ya kamata kina kama ruwa da shi. 
 
Ko da haihuwa kika yi amfani da sabulun dettol ko ruwan sa domin yana kashe kowacce kwayar da take cikin farjin mace kin san kuma farji akwai kwayoyin cuta akwai masa amfani Amma shi dettol dukkansu zai kashe, sai dai balaifi in akwai kuraje a gurin. KI rinka aske gashin gabanki Don yana iya haddasa maki kaikayin gaba KI kula lokacin da zaki kama ruwa sai ki samu ko towel mai tsafta sannan sai kitsane gun sannan sai ki mayar da pant dinki Amma idan kina mayarwa da ruwa a jiki sai ya jawo miki kaikayin ko warin gaba KI rika yawan canja pant kamar sau 3 a rana musamman
lokacin ZAFI, kada ki bari iska tana shiga farjinki, ya kamata idan zaki yi jima'i a rinka rage fanka ko AC, ga yanda zaki hada sabulun... 
1 -sabulun zaitun
2 -bagaruwa
3 -farin miski
4 –man hulba
5 -sabulun salo Zaki daka bagaruwarki tayi laushi sai ki goga sabulun ki a gun goga kubewa sai ki hada da wannan bagaruwarki ki zuba farin misk da man hulba sai ki cakude su ki samo mai kyau ki zuba ki rinka kama ruwa dashi.. Amfanin wanna sabulun zai kashe miki kananan
cututtuka masu ragewa farji Dadi sannan zai sanya ki matse.

═════════════════


《☆SIRRINA 4☆》
 habbatussauda tana da amfani sosai don manzon Allah (s.a.w) yace nahore ku da habbatussauda, don tana magance kowace irin cuta in banda tsufa ko mutuwa malaman duniya sun tabbatar,da cewa tana maganin kowace irin cuta.
 
GAMSAR DA MIJI A WAJEN KWANCIYA SHINE ZAMAN AURENKI 
 1 - Zuma farar saka. 
2 - farin miski.
Ki hadesu ki tace da abin tata, sa ki dinga dangwala da auduga kina matsewa a gabanki da daddare ko ya rage awa daya kafin saduwa.
 Wanna yana jawowa mace dadi.
 
       《☆SIRRINA 5☆》
 
LALACI WAJEN KWANCIYA ◦
 lalaci a wajen kwaciya da miji ba karamar illa bace a cikin rayuwar auratayya,
1 -  ko mace taji bata Sha'awa.
2 -  ko mace taji ta a bushe kamas.
3 -  ko ta dinga jin Zafi in an sadu da ita. 
4 -  ko kuma mace Daga namiji ya taba ta taji kamar ta mutu.
5 -  ko kuma ayi amfani da mace tace bata ji komai ba.
6 -  ko gabanta ya matse.
7 - Wata har yankewa takeyi. 
 Duk kuma wannan na faruwa ne ta sanadiyar rashin kula da Kai da rashin sha abinda yake Akwai.
 
IRIN WANNAN SAKACIN DA MATA SUKE YI SHI YAKE JAWO IRIN WADANNAN MATSALOLIN.
 
amma ba Zan bar Ku haka ba Zan taimaka muku da wasu Daga cikin magunguna irin wadannan matsalolin. 
1-Rashin ni'imar mace yana jefa ta a cikin irin wanna.
2- ga kuma sanyi a jikinta.
3- wata kuma basur ya cinye ta ya danne Mata ni'imar. 
 
 BASUR DA SANYI SUNA DA ILLA A GURIN MACE 
 
BAYANI AKAN CIWON BASIR (dan kanoma) Kamar dai Yadda kuka sani Wannan Ciwon Yana Addabar Maza da Mata, In shaa Allahu zamuyi bayanin wannan Ciwon. 
 
MAGANIN BASIR 
 
Idan basir yayi tsiro Ana samu danya, zait lauz, a kwaba shi da danyan kwal egg a dinga turawa a cikin dubura, yana kashe basir mai tsiro ,kuma yana konar da basir da yake toshe bakin dubura.
 
       《☆SIRRINA 7☆》
 
 CIWON BASIR  a samu ganyen riyhan busasshe sai a daka shi yayi laushi sannan a samu man zaitun ko habbatussauda sai a kwaba a rinka cusawa ta dubura. Za a yi haka sau biyar a yini daya. 
 
       《☆SIRRINA 8☆》
 
A samu shibtu a rinka hadawa da Zuma ana sha a kuma rage kadan a rinka cusawa a dubura. a dinga shan habbatus sauda safe da yamma Ko zuma man zaitun
Suna magani basir 
 
       《☆SIRRINA 9☆》
 
A samu za'afaran a daka shi a hada shi da kwaduwar kwai egg danye a rinka sha safe da yamma.  shima yana Maganin Basir
 
 A samu wadannan mahadan
1 - fulful
2 - citta
3 - tafarnuwa
4 - gishiri
Sai a daka su waje daya a rinka dibar cokali daya ana hadawa da Zuma Ana sha sau daya safe da yamma.
da yawa mutane suna kasa banbancewa meye basir,da yawa mutum daga yaji cikinsa yana kugi ko yana ciwo sai yace basir yana damunsa, amma da yawa wasu cututtu suna kama da basir kuma yana cutarwa da yawa, yakan sa sha'awar mutum ta bangaren jima'I ta dauke, ya kansa ciwon ulcer domin yana hana cin abinci, yana kuma kawo wata cuta wadda ake ce wa (sha'awatul-kaziba), shine mutum daya fara cin abinci sai yaji ya koshi. 
 
       《☆SIRRINA 10☆》
 
MAIDA TSOHUWA YARINYA
duk matar da take son gabanta ya matse kofar ta zama karama kamar na budurwa, sai a samu ya'yan bagaruwa da ganyenta a tafasasu a rinka zama cikin ruwan ta yanda zafin ba zai cutarba, anaso kullun ayi hakan sau daya insha Allah zai matse ya zama karami,kuma koda akwai wasu kuraje masu fitowa sunayin kai-kai duk zasu mutu da ikon Allah :
 wani hadin kuma: shi wannan hadi za a tanadi kayayyaki kamar haka: - 
 1 - kankana mai zaki 
2 - abarba mai kyau 
3 - gwanda mai kyau 
4 - apple(mai ja sosai) 
5 - madarar ruwa(luna ko peak) 
6 - zuma 
 wadannan kaya zaki hadasu guri daya sai ki markadasu, kitacesu,sai ki saka suga ko
mazankwaila ki rinka sha wannan hadin yana da kyau sosai musammam ga amare ko masu niyyar yin aure wani hadin kuma: zaki samu ya'yan hulba sai ki sami karanfani da kuma ya'uan habbatulbaraka da kuma zuma dukkansu cokali bibbiyu 2 zuma kuma cokali hudu 4 sai ki dafasu su dahu sai ki sauke inya huce sai ki rinka sha
kina kuma kama ruwa dashi yanada kyau sosai.


No comments:

INA MAFITA

Mu'jizar da ke cikin Zaitu

Amfanin Man zaitun Ciwon Ciki: Duk mutumin da yake ciwon ciki sai ya samu man zaitun kamar cikin cokali ya hada da garin habbatus saud...