Thursday, May 28, 2020

HAILA DARAJAR MACE

ALAMOMIN PERIOD KAFIN ZUWANSA DA SATI 1 KO 2 
 
Hausawa kanji abubuwa da yawa kafin zuwan al'ada wato period Wanda kusan mata da yawa sun dauka wata babbar cutace Wanda ba cutabace faruwa wasu abubuwane da ake cema (dysmenorrheoa) wato pain juring period da lokacinne abubuwa kanfaru kamar haka jin abubuwa kamar haka kafin zuwan al ada ko lokacin al ada
  • 1.abdominal pain ciwon Mara
  • 2.ciwon baya
  • 3.ciwon kai
  • 4.ciwon kafafu
  • 5.fushi
  • 6.kumburin fuska
  • 7.jin alamun zazabi
  • 8.jin zafi a breast
da sauransu
wanan duk ba matsalabace ko ciwo
lokacinda (progestrone gland) yake lining na
blood da kuma afkuwar fadowar ovaries
yayin progestrone keyin aikinsa ananne
ciwon mara ko ciwon kai ke faruwa kokuma kafin zuwan al adar
sha wara idan anji hakan kafin zuwan al ada ko lokacinta
  • 1.yin amfanida analgesic magani domin rage radadi
  • 2.kulada tsabtar jiki
  • 3.kulada saka (always pad ) yayin al ada
  • 4.canza always akalla sau 3 a rana
  • 5.kada kisaka ragga ko tsumma yayin al ada
  • 6.yin amfanida ruwan dimi yayin tsarki
  • 7.kada a kuskura asha maganin gargajiya domin rage radadi sirrin rike miji naku ne.
 
idan akwai mai tambaya ko neman shawara zaki iya rubutawa a inda aka rubuta comment din, idan na bude zan amsa Miki da gaggawa inshaAllahu.


No comments:

INA MAFITA

Maganin Maza

ASSALAFY ISLAMIC MEDICINE CENTER