SIRRIN 'YA MACE
To wannan shima Wani matakine me muhimmanci sosai Wanda idan mace ta kiyaye zataga soyayya wajen mijinta
2-KALAMANKI tabbas awajen iya magana da miji, mata da yawa anbarsu abaya tayanda zakaga mace kafin ta auri miji ana soyayya sosai ko waya zatayi dashi saita nutsu bazata sake tayi shirmeba amma da zaran anyi aure an dan samu watanni sai kaga yanda zatayi magana da yayanta ko kaninta haka zatayiwa miji wanda azahirin gaskiya ba haka akeba ya kamata ya zama miji zance dashi na musamman ne kalamanki su zama na daban sautinki kasa kasa babu musu dashi ballantana ki karyatashi to baki iya zanceba tayaya zai zauna yayi hira dake?
3-TSAFTA DA GYARAN JIKI wasu matan duka wadannan na marmari akeyi da zaran anyi aure an fara haifuwa shikenan amma ki gwada rike gyaran jiki kamar yanda kike lokacin kina amarya Za kisha mamaki karin ni.ima matsi gyaran nono idan kin haifu sarrafa miji akan gado kiga tayaya zaiki kulaki? ai kullum mararin dawowa zaiyi
4-YAWAN ROKO kafin aure mace kunyar rokon namiji take harma idan zai mata kyauta sai ya dage ta karba to amma da zaran anyi aure an dauki lokaci saita rinka ganin ai wata dama ta samu wanda kullum zata tatse kudi daga gareshi wannan shine zaisa da kin tambayeshi ya bata rai ya fice yabar gidan ahaka kuma harma yaji bayason shigowa gidan to wannan shima ki rage kisha mamaki shida kansa zai rinka baki to wadannan abubuwa hudu: sune abu na farko da zaki fara dasu idan kika binciki kanki kika tsallakesu sai kuma kizo ki karanta mataki na gaba.......
Zamu kawo muku ci gaban sa insha Allahu.
Kira/WhatsApp:+2347016433333
No comments:
Post a Comment