Sunday, September 28, 2025

AMFANIN GASAYA

WANI SIRRIN SAI GANYEN GASAYA

Idan kin wanke shi sai ki dakashi sannan ki debo kamar cokali biyu ki hada da zuma mai kyau cokali daya sannan sai ki zuba akan farin kyalle mai tsafta ki zuba akai

sai ki nadeshi kamar yanda ake nade laya

to ana bukatar kisamu wando (pant) me tsafta ki saka aciki amma idan kin lura da photon anaso wajenda yake naso ya zama shine a gabanki

bayan kin saka wandon anaso yakai kamar sa'o'i goma ko fiyeda haka to saiki cire ki wanke wajen da ruwan dumi shikenan kin gama saiki jira haduwa da Mai gida kiga sumbatu ranar dandanonki daban yake wannan saikin gwada kinji.




AMFANIN GANYEN KARGO/KALGO

ASSALAFY ISLAMIC MEDICINE CENTER

Shin kun San amfanin lemun tsami

Amfanin lemon Tsami a jikin Dan adam.

Lemun tsami yana da mutukar amfani ga lafiyar dan’adam. Ga wasu daga cikin amfanin lemun tsami da kuma yadda ake amfani da shi.

-Gyara Fuska: Ana amfani da Lemun tsami wajan kauda kurajen fuska, fimfus da kyasfi, yana saka fuska ta kara kyau. Yadda ake amfani da shi, araba 1-2, rabin za a goge fuska da shi, za a yi haka na wasu lokuta, amma a kiyaye idanu, kuma kar a shafa a shiga rana sai an wanke tukunna.

-Dattin Hakori Da Warin Baki: A yi amfini da burushin wanke baki da ruwan lemun tsami a wanke hakora zu su fita kar, baki zai bar wari, amma kar a rika wankewa akai-kai sai lokaci saboda zai iya raunana karfin hakori.

-Warin Kashi (Hammata): Idan ana fama da ciwon warin kashi, ko rashin tsaftace hammata yadda ya kamata, idan an shafa lemun tsami a hammata zai kauda wannan warin.

-Rage Kiba Da Timbi (Teba): Wanda ke bukatar hakan, ya samu lemun tsami daya a ruwan sha da bai wuce kofi daya ba, lokaci-lokaci, kiba da taiba za su tafi.

-Rauni (Ciwo): Sabon raunin da bai wuce hankali ba, da zarar an matsa mai lemun tsami zai kame ya warke.

-Rage Sha’awa: Ana shan lemun tsami da lipton dan rage sha’awa. -Makyankyaro: Idan goge makyankyaro da lemun tsami akai-akai zai mutu.

-AMOSANI: Ana goga lemun tsami a kai bayan an aske gashin kai.

-Karni: Ana amfani da lemun tsami wajan kawar da karnin kifi. Amma a kula, idan mace ta yawaita amfani da lemun tsami to zai rage mata sha’awa. Haka mata masu ciki ka da su yawaita amfani da lemun tsami. Masu genbon ciki wato olsa, suma su kula wajan shan lemun tsami. Amma dukkan wadannan zai musu illa ne idan sun sha a ciki ba wai shafawa ba.






Ingantacen Maganin Matsi

ASSALAFY ISLAMIC MEDICINE CENTER

SAURIN INZALI

Maganin SAURIN INZALI (PREMATURE EJACULATION)

Ku garzaya zuwa ASSALAFY ISLAMIC MEDICINE ENTERPRISE don magance matsalolin Ku, kada 'Uwargida ta renaku.



MAI AYU KENAN



WhatsApp only: 07016433333. 07065022222


Illar ruwan sanyi

KURKUR(TUMERIC)

 

kamar yadda kuka sani ana amfani da Kurkur wajen GIRKI da kuma GYARAN JIKI. 
bari mudau gyaran jiki, A nijeria kabilar kanuri da shuwa su sukafi amfani dashi wajen gyaran amare don su sami fata mai laushi da haske sannan kurkur yana magance kuraje (pimples),kaushin fata,kyasbi da kuma tabo. saboda haka zan koya muku hadin kurkur wanda zaisa fatar ku haske da kuma laushi(haske bana blicing ba)..

  • 1.kurkur
  • lemon tsami
  • gurji
  • nono ko madara

zaki markada gurji sai ki matsa lemon tsami ki zuba madara da kurkur sai ki kwaba su hadu sannan ki shafa duka jikinki ya samu karmar awa daya sai ki wanke kiyi kamar na sati daya zakiga canji
2.zaki iya kwaba kurkur da madara da kwai ki rika shafawa sau biyu arana don samun hasken fata

  • 3.kurkur
  • man zaitun
  • madara da lemon tsami

ki hadesu ki kwaba sai ki rinkg shafawa a fuska kamar minti talatin sai ki wanke kiyi kamar sati biyu kinayi kullum.

 

AMFANI DA KURKUR WAJEN GYARAN FATA 

Kurkur (Turmeric) ba kawai ana amfani da sha wurin sanya abinci ya yi kamshi da kuma dandano ba ne, a’a, ana amfani da shi wurin gyaran fata.


An fara amfani da Kurkum wajen rinin tufafi ne, daga baya aka fara amfani da shi wurin girki a Indiya. Har yanzu ana amfani da kurkum yayin bukukuwa a Indiya saboda launinsa.


A Kudancin Indiya ma akan yi amfani da sha wurin yi wa amarya ado, inda ango yake shafa mata a wuya. Amare a Indiya sukan shafa kurkum a jikinsu don gyaran jiki.


A Najeriya kabilar Kanuri da Shuwa daga kasar Barno sukan yi amfani da kurkum wurin gyara wa amare fata don su samu fata mai laushi da haske da kuma kamshi.. Kurkum kan magance kurajen fata da kaushin fata da tabon fata da kyesbi da kuma sauran cututtukan fata. Yakan taimaka wurin magance yaushi da jemewar fata, sannan na sanya fata haske da kuma taushi.

 

Na kuma kare jiki daga illar hasken rana.
 

Yadda ake hadawa:
 

  • 1. Ki hada cokali 4 na hodar kurkum da jus din lemon tsami da kuma ruwan gurji a cikin kwano ko roba.
  • 2. Daga nan ki zuba cokali 3 na nono ko kuma danyar madara.
  • 3. Sai ki zuba ruwan dumi, sannan ki rika gaurayawa har sai hadin ya gaurayu sosai.
  • 4. Daga nan ki shafa a jikinki zuwa awa daya.
  • 5. Wanke jikinki da ruwan dumi, sannan ki tsane da tawul mai tsabta.

Uwar gida kema ki gyara kafin lokaci ya kure


 

_Yar uwa ki wanke aya ki shanya ta bushe ki gyara ridi shima ki shanya sai ki goge kwakwa ki shanya ta bushe sannan ki samu mazarkwaila ki hada su waje daya ki dake su ki dinga diba kina sha da madara ko nono.....yar uwa zaki bada mamaki

 

HADIN ZUMA

  • Zuma
  • Hulba
  • Habbatus sauda

Yar uwa ki samu zumar ki,ki hada da garin habbatus sauda da hulba ki kwaba sosai sai ki sha safe da yamma ni\"ima kam ba\"a cewa komai zaki ga abinmamaki

_*Yar uwa ta ga wani sirri

 

   TSAKIN KUKA
_Ki samu tsakin kuka ki dinga tsuguno dashi wato ki samu gaushi ki zuba a kaskon wuta ki samu tsakin kuka ki barbada sai ki tsuguna akai yana matse gaban mace sannan yana hana warin gaba da hamami_

 

BAGARUWA
_Ki samu bagaruwa ki nika ta tayi tausi sosai sai ki samu zuma da almiski ki kwaba sai ki dinga matsi dashi zaki sha mamaki yar uwa ta_

  LALLE
_Ki tafasa lalle sai ki dinga zama a ciki kiyi kamar minti goma ko sha biyar zaki matse_

 

SAIWAR KANUNFARI
_Ki tafasa shi sai ki dinga tsarki dashi amma da dumin shi_

   

HULBA DA GAYAN MAGARYA
_Ki tafasa su sai ki dinga zama a ciki kiyi kamar minti goma ko sha biyar a ciki yana matse gaban mace sosai kuma babu illa sannan kuma yana maganin infection_

 

GANYEN NA\"A NA\"A
_Ki dinga tsuguno dashi yana hana warin gaba da kuma infection_

 

  HULBA DA HABBATUS SAUDA
_Ki samu garin hulba da habbatus sauda mai laushi sosai ki kwaba su da zuma ki dinga matsi dashi_

 

   GARIN ZAITUN
_Ki samu garin zaitun mai laushi ki kwaba da mankade ki dinga matsi dashi zaki sha mamaki yar uwa_

   

   DABINO DA KANUNFARI
_Ki bare dabino yar uwa ta ki samu kanunfari sai ki jika su a gora ko roba ki bari su jiku sosai sai ki dinga sha safe da yamma wannan hadi yana saukar da ni\"ima sosai_

 

  GANYEN MAGARYA DA MADARA
_Ki samu garin magarya ki zuba a madarar ruwa ki sha zaki samu ni\"ima sosai_

 

GYARAN JIKIN AMARYA*

   GYARAN FATA

   GA YANDA ZAKIYI

 

Idan kamar saura wata guda kiyi *AURE* sai ki rage yawan shiga rana dan kuwa da wuya ki dai na shiga rana gaba daya idan kamar saura sati biyu bikin ki to yar uwa ta sai ki samu *Kurkur*

  • *Madara*
  • *Kwai*
  • *Dilka*
  • *Zuma*
  • *Lemon tsami*
  • *Majigi*
  • *Turaren gaf gaf*

Yar uwa ki hada kurkur da madara da kwai ki kwaba su waje daya sai ki shafe duk jikin ki dashi sannan ki barshi yayi kamar awa biyu sai ki samu hankici me kyau ki samu ruwan dumi ki goge fuskar ki a hankali sai ki shiga wanka da ruwan dumi ki wawatsa ruwa a jikin ki amma kar kiyi amfani da soso da sabulu in kin fito sai ki samu dilka ki zuba ruwan zafi ya narke sosai sannan ki zuba zuma ki kuma matse lemon tsami a ciki ki shafe duk jikin ki da shi sai ki turara jikin ki da turaren gafgaf zuwa minti talatin sannan kuma ki shiga wanka da sabulu babu soso haka zaki dinga yi kullum har zuwa lokacin bikin ki zaki ga yadda jikin ki zai goge yayi matukar kyau.


INA MAFITA

Mu'jizar da ke cikin Zaitu

Amfanin Man zaitun Ciwon Ciki: Duk mutumin da yake ciwon ciki sai ya samu man zaitun kamar cikin cokali ya hada da garin habbatus saud...