Wednesday, August 26, 2020

AMFANIN GASAYA

WANI SIRRIN SAI GANYEN GASAYA

Idan kin wanke shi sai ki dakashi sannan ki debo kamar cokali biyu ki hada da zuma mai kyau cokali daya sannan sai ki zuba akan farin kyalle mai tsafta ki zuba akai

sai ki nadeshi kamar yanda ake nade laya

to ana bukatar kisamu wando (pant) me tsafta ki saka aciki amma idan kin lura da photon anaso wajenda yake naso ya zama shine a gabanki

bayan kin saka wandon anaso yakai kamar sa'o'i goma ko fiyeda haka to saiki cire ki wanke wajen da ruwan dumi shikenan kin gama saiki jira haduwa da Mai gida kiga sumbatu ranar dandanonki daban yake wannan saikin gwada kinji.




No comments:

INA MAFITA

Maganin Maza

ASSALAFY ISLAMIC MEDICINE CENTER