Sunday, September 28, 2025

Cutar Limoniya (Nimonea)

MAGANIN LIMONIYA

Cutar limoniya tana daga cikin cututtuka masu matukar cutarwa ga lafiya jikin Dan Adam......mai wannan cuta ya guji ruwan sanyi, AC, kwanciya a kasa da sauransu.

Wanda Allah ya jarabce shi da wannan cuta sai ya samo abubuwa
kamar haka:

1. Garin bakin algarur {garin habbatus sauda} cokali 5
2. Garin tafarnuwa cokali 3
3. Ruwan tumatir (karamin gwangwani huda daya)
4. Gishiri dan kadan rabin cokali,
Sai a kwaba su guri guda ana sha da safe kafin aci komai.
za a samu lafiya da ikon Allah.


No comments:

INA MAFITA

Mu'jizar da ke cikin Zaitu

Amfanin Man zaitun Ciwon Ciki: Duk mutumin da yake ciwon ciki sai ya samu man zaitun kamar cikin cokali ya hada da garin habbatus saud...