Thursday, June 4, 2020

YADDA AKE SARRAFA GORON TULA WAJEN MALLAKA.

YADDA AKE SARRAFA GORON TULA WAJEN MALLAKA.

 

Yadda zaki sarrafa goron tula wato idan kinason burge mijinki tareda gamsar da shi wajen kwanciyarki harda mallaka to saiki bare ki cire kwallon sannan ki tauna kina tsotse ruwan cikin harsaikin ji bayada tsaki saiki fitar da tubar wato soson zaki iya hadashi da miski kiyi turaren tsuguno sannan kina iya cire kwallonshi ki matse ruwan da zuma kiyi matsi dashi, idan kuma yabushe tofa nan ma wani aikin zaiyi saiki bare ki daka garinshi ki hadashi da dakan mata na sha'awa wanda akeyima amarya idan bata yadda da namiji idan aka bata wannan to angama da ita domin ita dakanta zata nema ga yadda akeyi,

Idan aka sami goron tula sai ahadashi da aswakin mata da gyadar mata da yayan baure ayi garinsu ana sha da shayi da lifton sannan zaa iya hadashi da totuwar rake ayi turaren tsuguno wannan tabbas maallaka ce mai kyau. Duk wadda tayi amfani da daya daga cikin wadannan hanyoyin to zatayi mamaki insha Allah domin anjaraba kuma andache musamman wadanda sukeda matsala ta bangaren zamantakewar aurensu da mazajensu Allah yasa adace ameen, Bugu da kari akwai ingantattun hadaddun wadannan kayayyakin awajenmu ga masu bukata insha Allah.




No comments:

INA MAFITA

Maganin Maza

ASSALAFY ISLAMIC MEDICINE CENTER