Friday, May 15, 2020

MAGANIN MANTUWA KOWANE IRI

MAGANIN MANTUWA

Tsanin mantuwa tana faruwa ne a wasu lokuta ta dalilin Jinnu, yana rike kwakwalwa, ya rikitar da ita, ya sanya mata wasiwasi, a koda yaushe sai ka kasance cikin dimuwa, a daidai wannan lokacin duk abinda ka rike a ka sai ka fara mantawa da wasu ko kuma gaba daya, da a ce zaka yi yunkurin haddace wani abu sai tunani ya fado maka ta yadda  ba zak iya rikewa ba. Duk wanda ka same shi yana da yawan mantuwa koda kuwa yaro ne, sai ka same shi mai yawan tunani...


insha Allahu ya wannan shafi mai tarin albarka zata kawo muku karshen wannan matsala


Abubuwan da ake bukata a ta nada:


1. Man Zaitun

2. Man Habbatu Baraka/ Habbatu sauda (Black Seed)
3. Lalle 

Yadda za a hada:


Da farko za a samo kofin glass (glass cup) mara marfi, sai a zuba Man Habbatu Baraka din da muka ambata a sama, yawan sa yayi daidai da Man Zaitun sannan a demu Garin Lalle a hada, a cakuda, su hadu da kyau, sannan a samu gu mai kyau inda hannun yaro ba zai kai ba a cikin Rana a barshi, ba tare da an rufe ba, har yamma sannan a dauko, sai a karanta Ayoyin Rouqya a ciki, da kuma Ayoyin warware Sihiri, da na Hassada, a hada da Suratul Ra'ad, Suratul Ibrahim da Suratu Qaf, da Suratu Rahman da Suratul Tabaraka (Mulk).


Yadda za ayi amfani da shi: za a rika shafa wa .


kira/whatsapp:+2347016433333, +2347039620000
https://assalafyislamicmedicinecenter.blogspot.com/

زيت حبة البركة | أجود الطبيعيةزيت الزيتون مضاد للتسمم | | صحيفة العرب


No comments:

INA MAFITA

Amfanin Kanamfari Guda 11

Amfanin Kanamfari Guda 11 YADDA ZA'A YI AMFANI DA KANUMFARI WAJEN NEMAN LAFIYA 1.CIWON KAI (A), Yana maganin ciwon kai. A shafa ...