FA'IDAR FARJI
Mace mai son kar miji yaji wari a gareta yayin saduwa sai ta nemi:
- a)Miski.
- b)Ambar
- c)Ganyen magarya
- d)Rihatul Hubbi.
- e)Zam-zam.
- f)Ma'ul – miyahi
Ki haxasu guri xaya ki tafasa kaxan in ya huce ki zuba a buta ki qar ruwa dashi kuma ki shafe gefen farjinki da cinyoyinki da qirjinki to zaki mamaki yadda mijinki zai riqeqi da kyau da nuna soyayya a gareki.
(2)KUMBURIN GABA (INFLAMMATION)
(3)ZAFIN GABA (Pain)
(4)ZUBAR RUWA (Leaking) Mai zubar da ruwa a gabanta sai ta samu:- Saiwar zogale. Saiwar rai xore. Garin tafarnuwa. Barkono da daddawa. A dakesu ayi yaji ta ringa sanyin da baki sani ba sai ya fita.
(5)RASHIN HAIHUWA (INFERTILITY) Wannan ma matsalace wadda take samuwa daga waxannan abubuwa:-
(6)SANYI KO ZAFIN MAHAIFA: Waxannan suma suna hana mace ta samu ciki saboda illolin, da suke tattare da hakan.
(7)NAMIJIN DARE: Wani aljani ne wanda yake aurar 'ya mace kuma ya hanata samun cikin da zata haifar. Alamominsa sune:- Mafarkin jarirai. Mafarkin wani na saduwa dake. Vacin rai da faxuwar gaba. Mafarkin ruwa. Yawan ciwon kai. Jin motsi a ciki. Lalacewar maganar aure ga budurwa. Damuwa da rama ko qiba marar misali.
A wanna halin said ki nemi masu Ruqya
No comments:
Post a Comment