Wednesday, May 27, 2020

GYARAN / TSAFTAR FARJINKI

GYARAN / TSAFTAR FARJINKI

tsaftar farji Ana so mace Tun tana karama iyaye su rinka yi Mata tsarki da ruwan dumi domin ruwan dumi yana Hana kwayoyin cut a shiga cikin farjinki har lokacin da Zaki mallaki hankalinki ki Dora Daga Inda iyayenki suka tsaya.

Ruwan magarya Miski Sannan Daga lokacin da kika Fara al'ada kuma aiki ya karu sai ki rinka amfani da ruwan magarya bayan kin gama al'ada sannan Zaki iya saka miski saboda karni wato Zaki tafasa ruwan tareda ganyen magarya danyensa ko bushashe ki saka miski sannan Kiyi tsarki dashi kamar na kwana 3 zai kashe kwayoyin cutarda Zaki iya dauka a wanna lokacin kuma zai hanaki warin gaba wanna matar aure yana da kyau ta rinka yinsa.

BUDURWA KO YAR'UWA a takaice dai kina ( budurwa ko bazawara ) babu ruwan ki da saka komai a farjinki da sunan matsi kedai ki kiyaye da wannan wato amfani da ( ruwan magarya da miski ) lokacin al'ada.


kuna iya kira/WhatsApp:+2347016433333

No comments:

INA MAFITA

Maganin Maza

ASSALAFY ISLAMIC MEDICINE CENTER