Sunday, May 31, 2020

Don dawo da martabar nono...

Ki tashi ki yara kanki don gyaran aurenki

Nono babbar kadara ne kuma kyawunsu yana kara miki kyau da kima gurin miji idan sun lalace kuma ke da kanki baki son ganinsu balle mijinki saboda haka dole ki dinga kula dasu wannan hadin zaisa su ciko idan sun yamushe zasu tsaya su cika suyi bubul bubul suyi kyau ki samu waken soya ki cire dattin ki sa a wuta ki soya sama sama ammafa bada mai bahakanan zaki saka shi cikin tukunyar zakijiyana kanshi to saiki sauke idan yasha iska kidaka yayi gari saiki samu ridi ki soya sama sama shima ki daka yayi gari to yar’uwa kullum da safe ki diba wannan garin waken soya ki zuba a cikin ruwan zafi ki shanye sannan ki samu kunun aya mai kyau ki zuba garin ridi ki dinga sha sau 3 a rana,wancan na waken soya sau daya kafin kici komai,na kunan aya kuma sau 3 saiki dinga shafa man ridi a nononwannan hadin yana da kyau gaskiya dan zakiga canji domin wannan kayan dana lissafa sune abincin nono idan kina sha zakiga kamar taki ake zuba musu zasuyi kyau suyi bulbul kuma jikin ki ma zaiyi kyau.
GYARAN NONOidan muka ce gyaran nono akasari ba kowace mace zata gane me muke nufi ba saboda basu dama da gyarawaba, alhali kuma rashin gyaran ba karamar illa yake yi masuba amma su basu sanhakanba, to gaskiya yana da matukar muhimmanci da tasiri ga mace AMARYA ko UWARGIDA, BUDURWA KO ZAWARA, da ku gyara nononku, karki bar nononki hakanan sharaf ba kyan gani, sai kaga mace ta bar nono a zube, in tana shara mai gida yaga sona ta reto kamar anratayo agwagi a bayan keke, idan kuka lura sai kuga matan wadansu yarurrukan wadanda ba hausawa ba (kamar LARABAWA KO TURAWA) matansu sun tsufa ko sun manyanta amma martabar nonuwansu nanan daram ta yadda ko nonuwan wata budurwar a nan baza ka samesu a hakaba, to hakan zai iya rage maki tasiri wajen maigida, hanyoyin da zaki bi don kada nononki ya fadi ko kuma idan ya fadi kuma kina son ya tashi sune zaki samu:- alkama ki rinka yin kunu da ita kina sha safe da rana- ko kisamu garin hulba- da garin tsamiya- da zuma farar saka- da lemun tsamisai ki hadasu guri 1 ki rinka shafawa a nonon, bayan awa daya ko ( 30 minutes) sai ki wanke ki shafa man zaitun, malama zaki sha mamaki.-------------------------------GYARAN NONO GA BUDURWAwannan wani hadi ne da akeyi don gyaran nono musamman ga budurwa, shi wannan hadi kuma kowace macema intana bukata zata iya amfani dashi saboda tasirinshi, yanda akeyi shine za a samu.- garin waken soya- garin alkama- garin zogale- garin bawon lemun zaki-kunfan maliya- da zumasai kica kudasu guri daya sai ki rinka shafawa a nonon bayan 30mtn ko sama da haka sai ki wanke,sannan kuma ki rinka shan kunun alkama zaki sha mamaki-------------------------------------DON DAWO DA MARTABAR NONO DA GIRMANSAga matar da take son ta dawo da martabar nononta ko girmansa yanda zatayi shine zata samu- ganyen sabara mai kyau- da 'ya'yan alkama suma masu kyausai ki rinka nunu dasu, ko kunun gyada, ko kunun alkama, ko kunun shinkafa, ko kunun gero, ko ko ko duk dai wanda yasamu sai ki dafashi da wannan hadin mai albarka--------------------------------------DON MAGANCE MATSALOLIN MA'AURATAAMARYA KO UWAR GIDA GA TSARABAshi wannan hadin yana da banmamaki musamman wajen karin soyayya tsakaninki da mai gida, da martaba da farin cikin mai gida da nishadin amarya kuma yanasa maigida yaji dadin da bai misaltuwa zaki zama gagara gasar masu gasa,saboda shi wannan hadin manya mata ne - ya'yan kankana- danyar gyada mai kyau- dabino- alkama- garin kumasoriyya- ya'yan zogalesai ki dakesu suyi laushi sai ki rinka shan karamin cokali da madara ta ruwa safe da yamma kuma shima mijin zai iya sha.---------------------------------TSARABA GA MASU NIYYAR AUREwannan wata irin tsaraba ce mai banmamaki musamman ga 'yan mata masu niyyar aure, ko amarya, kai harma da uwargida sarautar mata,shi wannan hadin yana kara ni'ima da nishadi sannan kuma yana magance matsalolin da ke rage martabar mace yana kuma sa juriya yanda akeyi shine:- karas sai ki yayyankashi kanana-kanana sai ki shanyashi ya bushe- zangarniyar zogale kwara daya1- garin jir-jir na asali- garin dabino- da rumzalisai ki hada su guri daya ki dakesu sai sunyi laushi sai ki hada da mazankwaila sai ki rinka sha karamin cokali da nono dau daya a rana shima wannan hadin yana da kyau
Mata da da yawan mu muna sakacida nonuwanmu domin sunazubewa da wuri,kuma wannanmatsalatar tafi k'amari ga matanHAUSAWA.Domin mafi akasarin matan kasarHAUSA da sunyi Haihuwa dayasaika ga mazajensu suna yi masukallon tsofi saboda wadannannonuwan a tsaye dake daukarhankalinsu ya zube war-wassaiki ga yana neman karosabuwar budurwa.To ammaWANNAN HADIN YANA KARAWAMACE GIRMAN NONO KUMA BAYAFADUWA Koda kuwa ace kinashayarwa ne, idan har kinaamfani da wannan hadin toNonon ki bazasu kwanta ba, zasutsaya tsaye cak TUBARKALLA.ABUBUWAN DA ZAKI TANA DA:1. Farar Shinkafa2. Garin Alkama3. Garin Habbatus-Sauda4. Garin Ayaba (Plantain)5. Gyada Mai Malfa (Mai kwanso)6. Aya7. Madara8. Zuma. Ga Yadda Zaki Yi HadIn....Zaki shanya plantain ta bushe,saiki daka ki hada da garinalkama da garin shinkafa, saikihada ayada gyadar a markade a taceruwan, saiki dora akan wuta azuba garikan dana zaiyana azubamadara ta gari da zuma ki damayayi kauri.Wannan hadin shine zakirinkasha da safe da yamma, zakiyi wannan hadin sati biyu da yinyaye, kuma wacce ma batashayarwa zataiya yi, daga nan saiki nemi rigarnono wanda zata matseki (Acucimaza) ki rika sanya ta.Hmm kullin maigida kallonbudurwa zai rika yi miki. KU GWADA KU GANI.


No comments:

INA MAFITA

Maganin Maza

ASSALAFY ISLAMIC MEDICINE CENTER