CUTUTTUKAN DA SUKE DAMUN AL'AURAR MATA, WATO: (VAGINAL DISEASE)
Kamar yadda bincike ya nuna cewa akwai cututtuka da yawa masu damun al'aurar 'ya'ya mata, kama daga balagarsu zuwa fara xaukar ciki har zuwa lokacin dena al'adarsu. Kamar:
(1)Warin gaba (odour):- Warin gaba na 'ya'ya mata yana samuwa saboda wasu dalilai da suke jawo shi kamar haka:
- 1- kwana da pant
- 2- qin wanke farji bayan jima'i.
- 3-qin wanke farji da ganyen magarya da misali bayan an yi al'ada.
- 4-barin wando ya kai kwana uku a jiki.
- 5-kama ruwa da ruwa mai sanyi qarara.
- 6-Qin wanke gaba bayan an tsuguna a Masai. ko wanke gaba da sabulu, anfiso ki wanke farjinki da natural ruwa.
- 7-Mace ta ringa biyawa kanta buqata da hannu ko wani abu. Ki sani cewa wari yana fitowa daga gurare uku kamar haka:- Hammata. Farji. Baki. Saboda haka lallai ne ki bada kulawa ta musamman a wannan gurare.
No comments:
Post a Comment