GYARAN JIKI
ki sami ganyen magarya da lalle a dafa in Ya dan huce sai a shiga. in an fito Ayi tsumin DA kaninfari Na kwana uku sai ki nemi.
- Garin hulba.
- Habbatussauda
- Alkama
- Gyada
- Ridi
- danyar shinkafa
sai a hadesu a wuri guda a nike a dinga Yin kunu Ana sha DA nonon rakumi ko madara ko nonon shanu za’a sha DA awa biyu kafin Ayi bacci DA kuma awa biyu bayan anci abinci da safe.
kuma idan xaki kwanta ki shafa man hulba a nonon naki wannan hadin in kinasha yana gyara fata.
yana Kara ni’ima.

No comments:
Post a Comment