KARFIN MAZA DA SAURIN KAWOWA HANYA MAFI SAUKI.
zamu sanar da 'yan'uwa dake fama da wannan matsalar magani fisabilillah ba tare da an kashe kudi dayawaba duk wanda yabi wannan hanyar insha Allah zai samu biyan bukata
Nafarko za a samu man zaitun amma atabbata ansamu mai kyau sai asamu tafarnuwa sai cire wannan fatar na bayanta sai a daddatsa ta, sannan azuba cikin man zaitun din arufe sosai bayan kwana biyar sai a bude a zuba man waiting din akan azzakarin sai a cigaba da murza azzakarin da man har talon minti goma, idan kaji kamar zaka kawo (Inzali) to kada kabari ka kawo domin idan kakawo bazai maka aikiba sai ka daina hakanan zaka cigaba da yin haka har tsawon wata daya daga nan insha Allah zaka ga canji sosai dan Allah masu wannan matsala su jaraba wannan hanya zasu sha mamaki sannan duk wanda yasamu wannan sako yazama wajibi watsama duniya dumin yan uwa su amfana da wannan faida
MAGANIN SAURIN INZALI GA MAZA
Maza da dama na fama da wannan matsala ta saurin kawowa maniyyi kafin matansu su kawo, kuma hakan na yin tasiri wajen rage dankon soyayya Saboda haka, duk wanda ke fama da wannan matsala ta saurin biyan bukata kafin Matarsa sai ya yi amfanin da 'ya'yan bagaruwa don maganin wannan matsala.
Yadda zai yi shine, ya samu 'ya'yan bagaruwa wadanda su ka bushe, ya daka su, ya ke zubawa a ruwa ya na sha, In Allah Ya nufa za a dace dan Allah duk wanda yasamu wannan sakon yazama wajibi ya watsama yanuwa sabida dayawan mutanen wannan zamani suna fama da wannan matsalar Allah yasa mudache Ameen
No comments:
Post a Comment