Thursday, May 21, 2020

ILIMIN JIMA'I 04

SIRRINA 11


DON KARIN SOYAYYA TSAKANIN MATA DA MIJI DA KUMA MOTSA SHA'AWA 

1 - zaki samu nikakkiyar alkama cokali biyar 5
2 - ki samu garin dabino cokali goma 10
3 - ki samu garin farar shinkafa cokali biyar 5
4 - ki samu garin sha'ir cokali biyar 5
5 -  ki samu nonon akuya

idan kika hadasu guri daya sai ki samu zuma mai kyau sosai sai ki barshi yayi kwana uku 3 sai ki daukoshi ki dafashi inya dahu sai ki dinga sha, ki jaraba ki gani yanada kyau sosai,musamman larabawa suna amfani dashi sosai.

       《☆SIRRINA 12☆》

GA WANI HADIN DON MATSEWAR GABAN MACE 

 wannan hadin ana yinshi shima don karin ni-ma da kuma matsawar gaban mace,kuma yana sa hankalin mai gida yadawo kanki,sannan kuma yana sa gaban mace kamshi sosai wannan hadin angwada amfani yana aiki sosai kayan da ake bukata sune:
 1- lemun tsami 
2- zuma mai kyau
3- raihan
yanda ake yi shine:
 zaki yayyanka wannan lemun tsamin sai ki sakashi a ruwan dumi sai ki kawo raihan ki zuba, sai ki kawo zuma ki zuba sai ki rinka kama ruwa dashi tare da wanke duk wani lungu da sako na gabanki ciki da waje,yin hakan yana sa mai gida ya rinka tabo maki majiya dadi wannan wani bangare ne a cikin gaban mace.

              SIRRINA 12

YANDA GABAN MACE YAKE:

mafi yawa daga cikin mutane basu san yanda gaban mace yake ba balle su san cewa akwai wani waje da ake kira majiya dadi, kuma sanin hakan yana da muhimmanci domin duk macen da tayi sa'a mijinta yana tabo mata wannan wuri(majiya dadi) to zata ga son da yake mata yana karuwa dari bisa dari (100%) itama haka zata ji tana kara sonshi sosai

              SIRRINA 13

MATSALAR CIWON SANYI GA MACE 1

 Ana samun tafarnuwa abare ta sai a dauki daya Ayi matsi da ita a gaba. Idan an wayi gari asamu garin HULBA a tafasata sai mace ta zauna cikin ruwan idan ya dan huce. Ayi haka har kimanin kwana 7 amma shi na tafarnuwa za'a yi ko sau 2 ko 3 ya isa 2 Dangane da magance ciwon sanyi asamu 
1 - hulba
2 - Bagaruwa
3 - man habbatussauda
 Yadda za'a yi abine a hada bagaruwa da hulba a tafasasu sai idan ya dan huce sai azauna ciki sannan kuma ashafa man habbatussauda kamar yadda za'ayi matsi insha Allah yazo daya daga cikin wadannan magunguna da akayi amfani dashi zai magance matsalar ciwon sanyi sannan kowane yana Kara dawwamar da ni'ima ga mace in kuma akwai zai karasa wasu nau'in na magance matsala rashin sha'awa da kuma karawa mace ni'ima shine asamu.

              SIRRINA 14

1- NONON RAKUMI
2 - GARIN RIDI* 
a hadasu guri daya a rinka sha 6 Asamu lemun tsami a yankasu sai a saka shi cikin ruwan zafi idan ya jika sossai sai a fiddo lemun yakkakken da aka saka cikin ruwan zafin a dinga wanko kowane lungu da sako na farjin mace sannan ruwan sai a Kama ruwa dasu.

              SIRRINA 14
 MATSALA KAWOWA DA WURI GA MAZA

watau daya fara saduwa da mace ba zai dauki dogon lokaci ba yana harka sai ya kawo ba tare da ita macen ta gamsu ba, uwargida sai ki nemi
 1- cucumba gurji 
2- zuma
zaki markada cucumbar ba tare da kin fere ba saiki ki zuba zuma a ciki zaki iya sakawa a cikin firji, domin sanyi saboda
maigida yaji dadin sha:

TOILET INFECTION MAZA & MATA 

BUDE KI GANI ABINDA ZAI MAGANCE MATSALAR KI
 KAIKAYIN GABA / INFECTION

matan da take fama da infection na mahaifa, tana Iya samun:
1 - waken suya.
2 -  aya.
3 - albasa.
4 -  tafarnuwa.
5 -  hulba.
6   kustul Hindi.
 Ata tafassa su tana sha. ×3 a wuni.  Kuma zata dinga tafasa
1- hulba.
2- tafarnuwa.
3- albasa.
Tana shiga ciki.
Yana taimakawa akan abinda ya shafi kaikayi mahaifa. Babu laifi mace zata Iya samun: 
1 - albasa.
2 - tafarnuwa.
3 - hulba.
 Ta tafasa su, ya zama ruwan shan ta, bisa na kurajen bakin mahaifa.

TOILET INFECTION
 Ma'anar sa:- wata cuta ce da take samun mace da namiji, cuta ce wadda take a cikin mace da kuma gaban ta. Cuta ce wadda wani zai iya daukar ta daga wani, za'a iya daukar ta idan wata tayi fitsari a daidai wani wuri kema sai kije kiyi, za kuma ki
iya daukar ta ta hanyar sharing pants da wadda take dashi. Haka kuma ana iya daukar shi a yayin saduwa (sex), mace
AMARCI ABIN ALFAHARI 
gyaran gashin.
 ruwan nono.
 maganin ciwon nono.

HADI MAI KARA GIRMAN NONO (BREAST).*```

Idan kina bukatar Nonowanki Su ceka, Suyi Laushi, Su koma Kamar na Budurwa.
Kisamu. 
 1. Garin Hulba.
2. Cukwi faranti 3.
3. Farar Shinkafa .
4. Garin alkama.
5. Garin aya irin Bula bula din nan, Sai ki Hadesu waje 1. ki Dakisu ki dinga Sha da Madara peak ko Kindirmo, sannan ki dinga gasasu da hulba Sai kuma ki shafesu da Man Halba, ki dinga saka Brzy Wadda ta Matseki.

 KARIN HIPS (duwawu)
 Idan kina Bukatar Hips Sannan kuma Mazaunan ki suyi Sutu sutu, Domin Hakan yana Kayatar da Maza.

1.  Madarar Shanu
2.  Zuma
3.  Dankalin Turawa
4.  Cocomba
5.  Kayan Marmari.
 ki samu dankalin turawa ki dafashi ya dahu sosai, idan yasha iski Hadashi da Cocoban dinki
sai ki Marka deshi, ki dinga Sha da madarar shanu da Zuma kadan, Zaki Sha na tsawon wata  
1. Sannan ki dinga yawan Shan
Kayan Marmari.



No comments:

INA MAFITA

Mu'jizar da ke cikin Zaitu

Amfanin Man zaitun Ciwon Ciki: Duk mutumin da yake ciwon ciki sai ya samu man zaitun kamar cikin cokali ya hada da garin habbatus saud...