Thursday, May 21, 2020

IYA SHAGALINKI

IYA SHAGALINKI



GYARAN NONO (BREAST) KYANSU DA KINTSUWARSU


 ki samu

1. Albasa

2.  Zuma 

3. Garin Gero

4. Madara Peak. 

Ki Samu Albasa ki yankata sannan ki dafata har sai ruwan yayi baki, sai ki sauke ki Zuba Zuma ludayi daya da garin gero ludayi daya, sannan ki Zuba Madara Paek sai ki rika sha da dumi, kwana 19.

 

MAGANIN KAIKAYIN GABA DA MATSI

 Ga wadda take fama da Matsalar Kaikayin Gaba Ko budewar Gaba ki nemi Hulba, Ganyan Magarya, da Gishiri a dafa sannan idan ya dan huce a xauna a ciki, at least 30 mint, sannan a debi wanda aka dafa a sa tsamiya ko Zuma a sha. Yana da Mutukar taseri Wajan Gyara Mace.

 

SANYI MAI SANYA FITAR FARIN RUWA DA KAIKAYI KO KURAJE (INFECTION)

 

Yar Uwa idan kina Fama da Wannan Matsalar to ki nemi Hulba, Man Tafarnuwa Man shanu, "Ya"yan kabewa, a daka a hada a kwaba a dinga sakawa a cikin shayi ana sha ko a abinci.

 

GYARAN NONO (BREAST)

 


Yan Uwa karkuji Ina ta Maganar Nono Nono. Nono yana da Mutukar taka rawa wajan Sha'anin Zaman takewar Ma Aurata, Musamman a Wajan Me Gida, Domin Yana cikin abun da Ke jan Hankalin Da Namiji a

Jikin Mace. 

 

 Ki samu

1. gero

2. alkama

3. jar masara

4. farar shinkafa Sai ki gyara ki hadasu, ki wanke ki shanyasu a rana su bushe, sai ki soya sama sama, sai ki juye ki kai nika

gaba daya, sai ki dinga diban cikin cokali daya da rabi kina sha da nono koyoghurt mai kyau, zaki mamakin yadda zai canja.

 2.ko kuma ki sami garin Hulba ki tafasa sai ki rinka gasa su, idan kin gama sai ki sami man Hulban ki shafa musu, wacce zatai yaye zata rika sha two weeks before and after tayi yayen.

 3. Idan kika samu garin Alkama sai ki samu ruwan Gyada ki kwaba, sai ki sheka ruwan zafi ko ki zuba cikin tukunya ki rika motsawa har ya dahu, a sauke a zuba madara da sugar a sha.

 4.zaki samu alkama ki wanke kisa kayan kamshi a markada idan ya kwanta sai ki tace ki dama, ki samu farar shinkafa na tuwo ki wanke ki shanya ya bushe, sai ki kai inji a nuko ko kidaka sai ki samu nono kisha kullum da safe kamin kici komai zaki iya sha da madara ko yoghurt.

 5. Ki samu garin Aya da Dabino kina sha da peak milk shima yana yi sosai.

 

SHAWARA TA A GAREKU "YAN UWA NA MATA

 Yar Uwa Ina Baki Shawara kada Kiyi Wasa da Gyaran Nonowanki, da Jikinki Idan ki kayi Wasa Kina Kallo Oga Zai shigo miki da Yarinya Gida a Matsayin Kishiya. Sabo da kin bar naki Jikinki Ya Lalace. Koda Yara Sun tsotsesu to kada kibari Martabar su ta Zube Ya koma kamar Silefas, Kuma duk Lokacin da Brzy dinki tayi Laushi, ta saki kiyi kokare ki Canza wata, kuda a cikin kudin Chefanan da ake Zubin adashi da shine, duk da ba duka Mata keda Wannan Dabi'arba. Ban halatta miki Rage kudin Cefane ba amma dai idan har Me Gida bai sauke hakin Siya miki Kayan da zaki Gyara kinki da Shiba, to da kiyi amfani da kudin da kika rage ta wata Hanyar Ba laifi ki Gyara kanki dashi. Ki Ma Budurwa kiyi kokari ki kiyaye duk wani Abu da zaisa Nonowanki su Zube Kafin Auranki, da bayan Auranki har Zuwa Haihuwar ki da bayan Haihuwar. 

 

GYARA KANKI DAN JIN DADIN KI TARE DA ME GIDANKI

 

1. Ruwan Abarba: Yana da kyau mace ta rinka markadawa tana tacewa tana sha da sugar ko zuma wannan hadin yana ka

 

MAGANIN SAURIN KAWO MANIYI (RILESS)

 

 "Yar Uwa ki temaki kanki ta Hanyar tema kawa Me Gidan Dan Samun Farin Cikin ki, kisa ya samu "ya"yan Bagaruwa ya dakasu ya rinka zuba garin a ruwa yana sha insha Allahu za asamu sauki.

 

TSAFTAR KWANCIYAR AURE GAREKU MATA

 yau tsarabar tamu kenan shin kin sanda cewar kebe turare na musamman na kwanciya da MIJI yana da tasiri sosai kuwa? mai ai duk Inda ya Tafi yaji kamshi irinsa ina tabbata miki sai ya tunaki kuma zai motsu da sha'awar ki. shin kina kula da tsaftace zanin gado (bedsheet) da bargo (blanket) kuwa? kinga wani abun kulawa da baza'a Bari a baya ba, tare

da bankade su abin kamshi 'yar uwa ki tsaftace gashin kanki ki tanadi mayukan kamshi don kinsan da sanin mahayi dokin zaiso ya shako kamshin kanki. ko kitso kikayi kina iya wanke kanda shampoo kuma ki shafa mai ya dau kamshi. bakinki ki tsaftace shi, ki tanadi dan sweet ko cingam (cewing gum) mai kamshi ki dan ajiye kusa Wanda Zaki jefa a bakinki kafin a Fara SHOW. mata banda Tara gashin hamata da gashin gaba, da zarar hamatanki akwai gashi dole ne ki rika wari ko kiji ko bakiji ba wani na kusa dake dole yaji to bale oga haka ma in akabar.

 

 GASHIN GABA

  zai rika ajiye ruwan tsarki ya rinka wari 'yar uwa banda barin. ```FASO KO KAUJE``` Ayi kokari a rinka gyara kafa kar a dinga yaga masa jiki, hakama a kaifa a yatsun hannun da kafa. mata a tanadi abin sawa masu daukar hankali  Wanda za ```

 

MACE SAI DA GYARA

 

YADDA ZAKI GANE A MATSE KIKE

 yadda Zaki gane a matse kike tsam kuma kina da ni'ima tun daga yanayin yadda kike tafiya Zaki ji a jikinki sannan kuma baza ki rikka jin iska na fita a gabanki ba, idan kuma kina da ni'ima kullum za kiji gabanki da danshi ba a bushe kamas ba.

 

 FITAR RUWA

 dangane da ruwan da yake fitar miki a gabanki, idan ya kasance ruwa ne mai yauki Mara wari to wannna ruwa ne na ni'ima idan kuma yana warin kuma yana futowa kamar majina infection ne.

 

 LALACEWAR GABA

 

idan kika fuskanci gabanki yayi lakwaf kamar lalataccen tumatir abu na farko da Zaki Fara yi shine ki daina tsarki da ruwan sanyi sai na dumi, sannan kuma ki dafa

bagaruwa da ganyen magarya ya zamana sune abin tsarkinki insha Allah zai gyaru ya dawo dai-dai. 

 

 

TUSAR GABA

 

abinda yake kawo tusar gaba sune

 

 YAWO BA TAKALMI

 ZAMA A KASA LOKACIN AL'ADA

 SHAN RUWAN SANYI

 TSARKI DA RUWAN SANYI

 BUDE KAFA A LOKACIN SADUWA WA DA MAIGIDA

 BARIN FANKA KO AC A LOKACIN DA AKE YI. `SU SUKE KAWO HAKA MAGANIN WANNAN MATSALAR SHI``` NE

 

a kiyaye abinda yake kawo ta sannan a lazamci tsarki da ruwan dumi. ```ZAITUN``` man zautun yana magunguna da yawa to anaso ki ringa shafashi a jinkinki yana gyara fata da saka santsi jiki, hakama yanada kyau ki dinga shafawa a gabanki,

yana zaka laushi haka idan maigida yana iya shafawa. 

 

BAWON BAGARUWA

 

shi kuma wani sirrin ne Wanda idan mace na son ta zama kullum a tsuke kamar sabuwa ta dunga dafa bawon kina shiga kamar yanda ake shiga ruwan dumi in kin haihu. 

 

GAREKU MATA

 

 KI SAMU BAGARUWA kinika ta tayi laushi sossai sai ki samu zuma ki kwaba ki rikka matsi dashi. Insha Allah.

 ```KI SAMU HULBA DA GANYEN MAGARYA``` ki tafasasu ki rika zama a ciki kamar minti 10 yana matse farji sannan yana maganin duk wani ciwo na farji.

 ```KI SAMU DABINO KANUMFARY``` ki bare dabino kijikasu agora sujiku sossai sai ki rika sha dasafe da yamma yana Kara ni'ima ga mata. 

 

BITA ZAI-ZAI A WAJAN MATARSA

NI"IMARKI AMARYA GOBE 

kiyi zamantakewa da maigidanki da wadatuwar zuci watau hakuri da godewa akan duk abinda ya baki domin wadatar zuci kawo kwanciyar hankali.

 kiyi kyakkawan sauraro da biyayya agareshi domin Allah zai yi farin ciki dake mijinki zaiyi farin ciki dake. 

 

ki zama cikin tsafta da kanshi a koda wane lokaci,kada ki bari yaga abinda baya son gani agareki ko ya shaki wari agareki. 

 kwalliya shine mafi komai acikin kayan kwalliya,kuma ruwa yafi ko wane turare kanshi watau komai kanshin turare in ba wanki aikin banza ne. 

 ki shirya abincin shi a cikin lokaci domin zafin jinyinwa yana kawo tafasa zuciya.

 

KI ZAMO MACE MAI DARAJA

 ina mace mai san zama gwana awajan maigida ko mininta dolenki idan kina san wannan matsayi kikasance da wannan hadin domin maigida yaji dadin awajan kwanciya.

 

"yar uwa wannan hadin yana mutukar amfani ajikin mace lallai kiyi wannan hadi domin yin fice acikin sa'anninki nemi wa "yan nan kayan kiyi wannan hadi zakiga yadda zaki koma awajan maigidanki. 

 

KAYAN DA ZAKI NEMAN

DABINO

ZUMA

INUBI

da farko ana bukatar kisami dabino mai kyau garin dabino ake so kisamu ba yadda ake yin garin dabino ake samu wanda ya bushe so sai domin ya wancin dabino bai bushe ba. Idan kika samu sai ki bare dabino kitabbatar kin cire tsutsa ki tabbatar kin zuba garin ki cikin abu mai kyau daga nan saiki kawo ruwan zuma kizuba amma ana bukatar zuma sabuwar saka domin da ita ake yin wannan hadin shikuma inibi ruwan sa ake so kisamu ana samun wajan duk wani mai sai da inibi,ki

tabbata ruwan aka baki sabo da gudun samun matsala ana dama garin dabino da ruwan zuma mai kyau sabuwar saka amfanin zuwan inibi a cikin wannan hadi shine kafin ki sha wannan hadi ake so kisha ruwan inibi ko da makwarwa daya amma shi wannan hadin garin dabino da zuma cokali biyar ake sha dan biyan bukata. 

 

HADIN DAKIN UWARGIDA

  wannan wani hadine mai daraja awajan mata da mazajen su mutukar matayen sunyi mazajan su zasu ji dadi wajen kusan tarsu wajan saduwa ki daure kiyi wannan hadi domin faranta ran maigida dan yaji dadi idan kuwa kina san ganin murmurshin maigida da farin cikin sa lallai kiyi wannan hadi domin maigida ki yaji dadi. 

 

DABINO

ALKAMA

ZUMA

DA farko ana bukatar garin mai dan yawa ita kuwa alkama mai kyau ake so kisamu itama ana bukatarki garinta ko ma kisami alkamar ki ke wanke ki surfa ki tabbatar babu datti sai ki kai ayo miki nika mai laushi kisaka rariya ki tankade shi yayi laushi ki sami ruwa maikyau ki dora akan tukunya idan yayi zafi sai kiyi tuwo da garin dabino da kuma garin alkama ki tuka kamar zaki yi tuwo amma ban ci kamar tuwo da miya zaki ga yadda zaki koma indai ni'ima ce zaki bada labari da yarda Allah. 

 

MACE TA ZAMO MAI RUWA

 

KINA SO kizamo mace mai ni'ima da ruwa to kiyi wannan hadi zakigane cewa mata masu ruwa suna marewa amarcin su awajen mazajensu idan kina san samun wanna matsayi to kiyi. 

 

1.  ALKAMA

2.  MAIWA

3.  NONO MAI KYAU

  da farko kisami alkama mai kyau ki tsince ta ki gyara ta tayi kyau ki tabbatar babu wani datti aciki sai ki wanke ta ta futa fes sai ki kai a barza miki ko ayi miki nika ba mai laushi ba. Ita kuma maiwa ana bukatar ta yi laushi amma ki tabbatar kin gyarata ita ana bukatar kina hade alkama da maiwa kina damawa da nono kina sha idan kuma bakya amfani da nono to kisamu madara mai kyau kina sha da ita zaki bama kawarki labari. ```

 

ZINARIYAR MACE WAJEN MIJINTA``` ``` MAGANIN BUSHEWAR GABAN MACE``` 

 

gamai samun daukewar ni'ima da rashin sanin dadin aure ko rashin nishadi to amarya ko uwar gida ga yanda zaki magance wadannan matsaloli cikin sauki, sai ki

samu:

1.   aya

2.   zuma

3.   dabino

4.   garin sallaja

 

sai ki markadesu ki tacesu sai ki rinka diba kadan-kadan kina hadawa da zuma da garin habba kadan kina sha safe da yamma, wadda batayi aure ba kada tasha.mijinki zai ji kin canza sosai. 

 

 

SINADARIN MA'AURATA

 

shi wannan wani sinadarine mai albarka wanda ake yi masa lakabi da sinadarin ma'aurata, kuma yana jimawa a jiki, sannan yana kara kuzari kuma yana karawa mace martaba ga mijinta, zaki samu: -furen zogale

 

-zanjabil

-habba

-garin raihan sai ki dakesu guri daya sudaku dakyau sai rinka diban karamin cokali kina hadawa da zuma kina safe da

yamma shima wannan sai mai aure amma idan kin kusa yin aure zaki iya yin wannan hadin. ```

 

HADIN MATAN MASAR DA MATAN SUDAN:``` 

 

 

ko shakka babu shi wannan hadin matan masar da matan,sudan,da matan jordan suna yinshi yana kara ni'ima musamman yana gyara aure, kuma yana kara,dadi wurin saduwa yana kuma sa nishadin masoya, sannan kuma zaki zama yar gaban goshi. 

 

kankana mai kyau

-zuma

-raihan

sai ki yayyanka kankanar ki zuba a kofi, ki saka zuma da madarar ruwa da garin raihan sai ki 


No comments:

INA MAFITA

Mu'jizar da ke cikin Zaitu

Amfanin Man zaitun Ciwon Ciki: Duk mutumin da yake ciwon ciki sai ya samu man zaitun kamar cikin cokali ya hada da garin habbatus saud...