ASSALAFY ISLAMIC MEDICINE CENTER Muna Rukya, sannan kuma muna saida Magunguna na Musulunci da na Gargajiya, sannan kuma muna hada magunguna , musamman wadanda suka shafi na sihiri, Jinnu da sauransu. Muna hada mayukan gyaran jiki, magunguna da suke kara Ni'ima, girman Nono, Hip Up, Man Vaseline...etc kuna iya kiran Mu ko whatsapp: +2347016433333, +2347039620000 youtube: https://youtube.com/c/assalafyislamicmedicinecenter
Wednesday, July 20, 2022
Thursday, June 3, 2021
MACE SAI DA GYARA
HADADDEN MATSI MAI MATSE MACE YANDA KO YATSA BAZAI SHIGA BA INSHA ALLAHU
Ganyen magaryazogale
bagaruwa
ganyen bagaruwa
alim
sabulun salo
sabulun zaitun
sabulun habbatussauda. Miski
madararturare.
Zaki hade ganyayyakin da alim kidakesu saiki
tankade
ki dake sabulan saiki hadesu guri daya.
Kizuba miski
d madarar turare ki cakudesu kisamu mazubimaikyau ki adana
sai ki dinka gutsuro kadan kiwanko can zakiga yadda zai matse ko dan yatsa dakyar zai shiga
GYARA JIKI
( fatan ta yi laushi da sheki)@ man zaitun
@ lalle
@ kur-kur
@ madara peak
Zaki hade wadannan kayan hadin guri daya, sai ki kwaba su ki shafe jikinki da fuskarki, zakiyi wannan hadin kafin ki shiga wanka. Idan ya bushe a jikinki sai ki murje sannan sai ki shiga wanka jiki yana yin kyau yayi sheki
GYARA JIKI 2
Wannan hadin shi akecewa kafi TURGEWA@ kur-kur
@ dulka
@ zuma
@ kwai
@ lemun tsami
Ki hade su guri daya ki samu ki kwaba kamar yadda ake kwaba lalle, amma yafi kwabin lalle ruwa, sai ki shafe fuskarki
Idan kuma har dajiki kikeso, sai ki shafa harda jiki
Bayan (1hr) sai ki shiga wanka zaki ga yadda jikinki zai goge
GYARA JIKI 3
( fata ta yi laushi da sheki)# lalle
# kwaiduwar kwai guda 3
# manja cokali 3
# kur-kur
Sai ki kwaba su guri daya ki shafe jikinki zuwa (1hr) daya, sai ki yi wanka da ruwan zalla da ruwan dumi ki shafe jikinki da ita sai ki kuma yin wanka
KYAN FUSKA
Sai ki hade su guri daya ki kirba su cikin turmi, ki mulmula ki rinka wanke fuska zaki ga yadda fuskar ki zatayi$ dettol
$ sabulun Ghana
$ garin zogale
$ farar albasa
GYARA FUSKA
Wanna hadin wanda ya kesa fuska tayi haske da annuri takun Kore kurajen fuska% bawon kankana
A samu bawon kankana sai a rinka goge fuska da shi yana gyara fuska tayi sumul
GYARA FATA
° Lemun tsami° bawon kwai
° kur-kur
Zaki hade su guri daya ki daka su sai ki rinka wanka dashi fatar mace zata goge tayi kyawun gaske
GYARA FATA
√ ganye magarya√ sabulun salo
Zaki daka ganyan magarya sai ki zuba a cikin sabulun salo ki rinka wanka yana gyara jiki
GYARA FATA
• ganyan magarya• man zaitun
• man habbatussauda
Ana daka ganyan magarya a zuba cikin man zaitun da man habbatussauda shi ma yana gyaran
GYARA FATA
× lalle÷ garin ridi
Ana amfani da lalle kafin ki shiga wanka sai ki kwaba ki zuba garin ridi ki shafe jikinki zuwa (1) hr sai kiyi wanka
GYARA GASHI
Man zogaleMan kwakwa
Man zaitun
Zaki hade su guri daya ki rinka shafawa a kanki
GYARA GASHI
Man zogaleGanyan magarya
Kanunfari kadan
Sai ki hade su guri daya ki rinka shafawa a kanki yana sanya tsayin gashi ya kuma yi laushi
GYARA KAFA
Baki ba zuwa wajen wanke kafa madarar kinyi amfani da wannan hadin¶ man shanu
¶ man kwakwa
× man ridi
% man alayyadi
Idan kafa tana tsagewa ko tana kaushi da daddare zaki hada wadannan mayamayen guri daya ki shafa a kafa in zaki kwanta bacci daddare sai ki daure da Leda da safe ki wanke da ruwan dumi ki shafa man zaitun da man ridi
MAGANI CIWON SANYI
Duk macen data ke son ni'ima ta tabbatar mata, koda yaushe ta kasance cikin ni'ima to lallai ya zama dole ta magance matsala ciwo sanyi( TOILET INFECTION)
Domin magance wannan matsala ta samu wadannan kayan
+ hulba
+ bagaruwa
+ habbatussauda
Ki hada hulba da bagaruwa guri daya, ki dafa idan ruwan ya sha iska sai ki zauna a ciki, kuma ki samu man habbatussauda kiyi matsi dashi
MAGANI SANYI
¶ tafarnuwa¶ hulba
A bare tafarnuwa idan zaki kwanta bacci sai ki dauki saka daya ki yi matsi dashi ana son idan mace zata yi wannan hadin to miji ya daga mata kafa wato kada ya kusanceta
Da safe sai ta tafasa garin hulba ta zauna a ciki zata yi hakan har tsawon kwana uku
RAGE KIBA DA TUMBI
Ga masu dama da kiba ko tumbi wannan hadin na musamman ne wanda idan har kika hada shi to koda kina da kibarki zata a ganki kina aikace-aikace¶ garin hulba
¶ ganyan na'a-na'a
¶ garin kanunfari
¶ zuma
¶ lemun tsami
¶ farin kwalli
× man na'a-na'a
Ki hade wadannan ganyen guri daya ki tafasa ki sami farin kwalli dunkulen zaki saka a ciki, idan ya kai kamar minti(5) sai ki cire,sannan ki saka zuma a cikin ruwan sha, ki samu na'a-na'a ki rinka shafawa TUMBI zai ragu insha Allah
Inda kuma ana son rage kiba ne za'a rinka zuba lemun tsami a ciki...
GA MACEN DA TAKE ZUBAR Da JINI
¶ saiwar magaryaA tafasata da yar ja kansa sai ki rinka sha
ZUBAR JININ
∆ ganyan runhu
∆ balma
Sai ki hade su guri daya ki kika,ki sha , jinin zai tsaya da yardar Allah
× CIWON MARA ×
¶ tsamiya× habbatussauda
× zuma
Ki sami tsamiya mai kyau da habbatussauda ki tafasa,ki zuba zuma a ciki/kisha shima za'a sami waraka
GAME DA SAMUN HAIHUWA
Matar da bata taba haihuwa ko kuma ta Dade ko ta sami tsawon lokaci bata haihu ba, sai ta sami kwan agwagwa guda ta soya. Amma man da zata soya wainar dashi man tafarnuwa a ciki ko kuma ta soya da man tafarnuwa sai tadi safe kafin tadi komai tayi haka a Jere kwana biyar zata sami haihuwa in Allah yasoWANDA BAYA IYA SADUWA DA IYALi
fiye da sau daya(1)Ko kuma ya soma sai ya gaji to
Sai ya sami dabino mai kyau, guda Dari da goma sha uku
Ya dafa da ruwa mai kyau
Idan ya tafasa sai ya tace
Da farko zai dafa ruwa kamar Kofi hudu,
Bayan ya tace sai ya Debi Kofi uku ya sake tafasawa yana cikin tafasa sai ya zuba man tafarnuwa babban cokali biyu,
Sai ya bashi akan wutar ta yadda ruwan zai dawo kamar Kofi biyu,
Idan ruwan ya huce sai ka rika sha babban cokali biyu sau hudu a rana , ya yi kwana (7) yana yin haka
MAGANIN TABO A JIKI
Ki samu khai babban cokali daya sai ki hada da ruwa Kofi biyu ki tafasa bayan ya huce sai a rinka shafawa a jiki da fuskarMAGANIN NANKARWA
( strech mark)
Nankarwa shine irin wannan zanen da yake fitowa a cikin mace da zaran ta fara haihuwa ko kuma in tayi kiba
A ciki mace ya kan fitowa ya sanya fatar cikin duk ta yamuste
∆ ana amfani da man dodon kodi a shafa a ciki,yana gyara fatar ciki ta koma kamar ba ta haihu ba
2
¶ man kadanya
¶ man zaitun
¶ Lemun tsami
Ki hada man kadanya da man zaitun guri daya, ki matsa lemun tsami a kai, amma ba da yawa ba,ki matsa sosai sannan sai ki dinga sharewa ki yawaita yi
3
Ana shafa zuma farar saka da daddare, idan zaki kwanta barci da safe sai ki samu ruwan dimi ki wanke
¶ ga macen da take son ta taimakawa mijinta don yasamu karfin gamsar da ita ¶
Ana samun furan dabino a daka shi a samu zuma mai kyau mai hade da irin wannan totuwar, sai a zuba furen dabino sai namiji ya rinka sha harda totuwar, wannan hadin yana sanya namiji ya samu isasshiyar karfi da zai gamsar da iyalinsa ba tare daya samun raunin mazakuntarsa ba.2 ana samun hantsar muruci namiji ya rinka ci zai yi matukar samun karfi sosai
3 ana samun zangarniyar zogale da yayanta a zuba citta da kanunfari da masoro a dakesu su zama gari sai a rinka dibar babban cokali daya ana zubawa cikin zuma cokali biyar ana sha safe da yamma
Ga namiji da yake (releasing) inzali
Watau daya fara saduwa
¶ cucumber (gurji)
¶ zuma
A markada ba tareda an fere cucumber ba a zuba zuma a sha amma kasa a firj
¶ radadi bayan gama jima'i ¶
Wannan matsala na addabar wasu daga cikin mata ba kuma sai sabbin aure baHar tsofafin hannu
Wannan matsala tana hana mata jin dadin jima'i domin magance wanna matsala
Sai a nemi garin hulba a tafasa sai ki rinka kama ruwa bayan nan kuma sai ki hada man zaitun da man ridi ki rinka shafawa gabanki, shima namiji zai rinka shafawa a gabansa
Insha Allah
¶ ga macen da takeson ta samu ciki ¶
Ana samun furen dabino a daka shi a samu lafiyayyar zuma a kwaba sai mace ta rinka matsi(insert) da shi watau ta rinka matsawa a gabanta, wannan hadin yana SANY@WA mace ta gamsar da mijinta fiye da tunanin yana kuma wanke kowane irin datti da yale cikin gaban mace haka kuma ga macen da take son daukar ciki wanna. Hadin yana taimakawa a samu ciki da sauri da yarda Allah.¶ MAGANIN yawan amai ga mai ciki karamin ciki¶
× habbatussauda× rubo
× kanunfari
Za'a hade su guri daya a dafa a tace a rinka shan ruwan insha Allah
∆,{ karin ruwan nono}∆
A dafa furen zogale da zuma wannan hadin yana kara ruwan nono sosai
÷ hulba
÷ sabara
Sai ki hadasu ki tafasa ki zuba zuma ki rinka sha
$ fitsarin kwance $
Gamai dama da fitsarin kwance yaro ko babban na mafarki ko wanda iska ke sawa don magance wanna
^ garin habba^ bawon kwai
^ da garin rumzali na asali
Sai a dakesu suyi laushi sai a hada garin haltitin cokali daya(1) sai a rinka sha da nono sau daya a rana kafin a kwanta bacci InshaAllahu
Thursday, May 20, 2021
KO KIN SAN SIRRIN MATAN AURE 01
YADDA AKE RIKITA MAIGIDA YAYIN KWANCIYA
Kada ki makale wa maigida sosai yayin daya rungomoki tare da goga masa dukiyar kirjinki a kirjinsa zuwa saman fuskarsa sannan ki tura masa daya a bakinsa ki rufe masa bakin dashi yaddah zai kama ya dinga tsotsa kamar karamin yaro...
2)Hura masa kunne tare da zura masa harshenki a kunnansa kina yi masa wasa dashi...take
maigida zai hau gantsarewa tare dayin nishin dadi...
3)Tsotsan kan nonansa a hankali tare da lailaya saman bananarsa da hannunki daya,kina wasa da ita kamar kina yi masa tafiyar tsutsa take zai fara kuka kuka ko gurnanin shidewa...
4)Lasar wuyansa zuwa habarsa da haka har ki dire bakinsa,ki rufe bakinki da nasa kiyi ta wasa da halshenki cikin bakinsa daya hannun kuma kin tallafo bayansa kina yi masa susa a keuarsa zuwa kasan wuyansa...sa mai gida tsalle kenan idan bakiyi sa'aba a hakama sai yayi releasing don dadi...
5)Dora mai gida akan kirjinki ki bashi nono yana tsotsa ta baya kuma ki dinga yi masa tafiyar tsutsu a kwarmin bayansa daganan ki dire har matse matsin duwawunsa...ba shakka mai gida in mai saurin kukane take zai fara yi miki kukan dadi...
6)Sallama masa kanki tare da cire komai na jikinki...ki bararraje sosai yayin daya fara kusantarki...hadi dayi masa 'yan koke koke da sumbatun dadi koda kuwa ba dadin kike jiba..
1annan ma na kara narkar da maigida...yasa ya kara sallama miki kansa da komai nasa,bazaiji kyashin mallaka miki komai nasa ba, ki zama Star agurinsa ba tare da kinje gurin boka ko mallam baX_
KISS SUMBATA
Kiss ya Kasu da yawa, Iri -iri ne.... amma da yawan Mata Kiss Kala daya suka iya Sai an Auro miki Amarya tazo tana yiwa Oga Kiss Kala Goma Kafin a Fara Sex, nan fa zai Rikice yace Ashe yana cikin duhu.. har idan Magana ta tashi ya dinga yi miki gorin Ke ko dan Kiss din nan ba kya sauyawa.. kullum sai Abu daya ki ka iya" ¿¿¿¿¿¿¿ "yan uwana ya kamata mu zamto wayayyu kuma masu Ilimi a kowanne fanni..
ABUBUWAN DA MACE ZATA KIYAYE KAFIN FARA KISS
ki tabbatar leban ki yana da laushi da santsi Akwai hanyoyi da ake bi leben ki yayi smooth & soft, Zan koyar da ku nan gaba.. kisha ruwa Kofi 2 ko 1kafin a Fara da minti 20 ko 30...
KADA KI CI ALBASA KO GARLIC ABUBUWAN DA ZAKI YI KAFIN FARAWA KADA KI SHA MADARA KO COFFEE
ki shafa ChapStick gaba daya a sama da kasa, kun san flavor ne daban -daban sai ki san nau'in da oganki ya fi so shi zaki yi amfani dashi...
ZAMU FARA DA .. PASSIONATE KO FRENCH KISSING
shine Wanda Nana Aisha (RA) ta ke gaya mana cewar Manzon Allah SAAW yana Kissing din ta yana Azumi.. wato yana saka harshen sa cikin bakin ta ya tsotsa zaku iya duba (sunan Abu Dawud no 2378) don karin bayani
KISS, shine mukullin shaawa.. shi wannan nauin kiss din an fi yin sa a tsaye musamman lokacin
Rakiyar Maigida ko Taryar shi sai ki Fara,ruko lebensa na kasa da bakin ki.. ba wai 'dosanawa zaki yi ba ki ruko sosai.. sai ki sanya harshen ki a ciki ,kina zura masa a hankali... kina kama nasa kina tsotsa tamkar me shan alewa..
zaki dora hannayenki duka biyun a kafadar sa ma ana, hannayen naki su zagaye wuyan sa kina yi kina jujjuya kan ki, ma'ana kiyi dama ki juya hagu...
hannayen ki kuma zaki dinga shafa wuyan sa da bayan sa dasu idan har kin kware da French kiss hmmm ba magana wajen Oga kullum zai so kasancewa dake..ba wai sai za ayi sex ake yin kiss ba, a a ki sabar wa mijinki dashi don yana kunshe da sirrika da tasiri daban-daban musamman lokacin fita... har yaje ya dawo yana tunaninki
AKAN MIJI BA MALAM BA BOKA.KE ZAKI GYARA KANKI DAN JIN DADIN MIJINKI
Idan kina tare da maigida, karki zama mai zama nesa da shi, ki zauna yanda jikin ku zai rika shafar juna domin ba abinda ke kara shakuwa kamar "body contact" wato gogayyar jiki, idan kun kasanta ki langabe masa tamkar baki da lafia koda kuwa lafiarki lau, akwai abinda bature ke kira
"subconscious mind" koda lafiyarki kalau zuciyarsa zata kasance cikin wasuwasi bazai sami natsuwaba in ba yaga kin zama daidai ba, koda kin kwana 2, ki bukace shi ya ware maki koda awa daya ne a cikin lokutansa da niyyar kina so ya koya maki wani abu wanda baki sani ba na rayuwar aure, dalilin haka tamkar ka baiwa dan makarantane assignment, ba zai cireki a zuciyarsa ba har sai ya sami abinda zai fada koya maki, kinga kin baiwa zuciyarsa aiki bashi da lokacin tunanin wata! kafin mai gida ya ci abinci ki, ki tabbatar kin caba kwalliya domin hakan zai bashi damar cika tumbinsa! Idan kun kebe a makwancin ku, baiwar Allah, karki barshi yayita wahala shi kadai!
Kwanciyar aure ba dan namiji kadai akayi ba, kema kina da sha'awarki, yana nasa kina naki, in ya taba nan ke taba can, idan ya matsa nan ko cafko can, idan kika sakar masa jiki abin bazai armashi ba, amma idan aikin ya zama na mutum 2, zaki ga fa'ida! Namiji yaro ne saida rarrashi, yanayin tafiyarki karta zama kamar ta masu noman dankali, yangar da mata ke a waje ba kugu suka fiki ba, ba nonuwa suka fiki ba, jujjuyasu ki sami lada, idan kika barsu a cikin kaya ba abinda zasu kareki da su, komin kankantar abinda zai ja maigida yace Allah maki albarka karki raina!
Wacce ta mayarda miji uba ita ce "sarauniya" Mata Allah ya mana albarka! Karki yarda wata ballagaza ta rabaki da uban yaranki!ka/ki tura ma mata qanwa ko yaruwa don qaruwar junanmu baki daya Sai kiga an auro yarinya saar kanwarki tazo ta hargitsa maki lissafi!!!ki kasance mai amfani da kalma ko laffazi mai tayar da shaawar maigida koda Kuwa ba abunda keranki ke Nan ba
,,,,Ki bari sai kuna zaune da Oga kina dan Shafa Nan da sai ki kallesa a shagwabance kice gaskiya yau so nake na shayar dakai nono,,,cikin shagwaba fa,,kinayi kina narkewa!! kasan dan kaifa aka halicce sa amma yara sukai maka wayau,,sai ki tuntsire da dariya kina fadin re u ready?
Wani zaiyi murmushin jin dadi wani dariya zaiyi inkuma kuna so free da maigida zaice dake shan nono sai kace wani baby? Sai kice da menene kai? Ai baby nane ko kana ganin ba haka bane in Nuna maka? ]]
Duk cikin hikima da tankwasa harce zaki dinga wannan maganganu! Kinayi kina shafo banana a wando...in kinga alamar yana so ki ciro boobs ki basa ,,basai lallai in zaayi ML ya kamata mu dinga faranta ran masugida ba muna kuskure shiyasa zakiga da sun auto yara kin zama sorry yaran yanzun da ido ya tun riga ya bude sai gyarañ Allah,,,wasu tun a waje ma suke kwace mazan zakiga Ana zo in baka nono ko zo musha sweet ko tomtom ke kina fadin e????wallahi irin wadan Nan kalaman na da matukar tasiri dan haka mu maida hankali mudinga cire kunya yayin da muke tare da mazajen mu,,mune farin cikin su, nutsuwar su da kuma kwanciyar hankalinsu,,,,,duk sanda maigida zai fita kokarta ki fada masa kalmar da zaki Sasa cikin zumudin dawowa gida da wuri,,,ki bari sai kindan rumgumosa zakiyi masa bye bye sai kidan shafo kasan wandonsa kice kash! Badan fita zakayi ba da naga lafiyar nan, *sai ki Taba sandar girma* ki Shafa naki ne ba haufi da haka karuwai ke kwace mazajen da azal ta hausu!
Duk wadan Nan karuwancin da bama iya yi masu shike kaisu wajensu,,wani kodan kalaman karuwanci irin wanan yaje inda zaayi masa tunda ya ajiye jjc a gida! Sai ki manne nashi kina fitar da kalma mai tayarda shaawa daga bakinki kina iya cewa amma na tanadar maka wani salo sai
YANDA ZAKI LUGUIGUITA BNN KAFIN TABI
,,,,,,,,daga lokacin da kikai shaawar bnn kar ki zauna sanya ko jin kunya kawai cin kwalliya ki gyare white house tsaf ki turare ta da turaren touchme da kika cakuda shi da kanumfari da ganyen makalemata,,,,,,,,,,sai ki daura zani falle ba sai kin wahalar dashi ba gurin zare miki kaya,,,,,,kunna fitila dan harkar ta haske ce,,,,,,,,tafi ki rungumo abinki,,,,,,ki fara bashi hot kisss,,,,,,ki ta kissn dinsa a dukkan bayansa da wuyansa,,,,,,,ki juyo shi ki bashi hot kiss kuma deeply a baki,,,,ki tsotsi abinki son ranki,,,,,,,sai ki dane kan cikinsa ki fara suckin neeples dinsa kamar jaririya,,,,,,,,,,daga nan saka mishi boobs dinki a baki,,,,,nasan da gudu zai cafe ya fara suckin dinsu,,,,,,,,,,,,,,sai ki dinga goga kwankwasonki a jikin bnn,,,,,,,daga nan juya 69 position ki fara suckin bnn in har kun yarda da suckin wannan pos zai bashi damar suckin dinki,,,,,,,,,,,,by now nasan ya kai geji da tsokanarki kawai xai juyo ki,,,,,,,,,,,,,,kar ki yarda ya danek anki,,,,,,,,,aa nemo stool dinki ko ku tafi kan stairs,,,,,,,,hmmmmmmmmmmmm wani shagalin sai a turaka,,,,,,,,,,,,,,hahhhhhhh
BA SANYA
Sunan darasinmu nayau kenan BASANYA...domin a wannan zamanin na yanzu duk matar data zauna zataga zaunau...maza sun zama abin da suka zama...sunfison fitsararriyar mace mara jin kunyarsu ammah a shimfida,wato lokacin harka...sai kin zama tantiriya,,,mai halilin karuwai a shimfida sannan zaki samu duk wani abu da kike bukata a gurin miji,burin midai shine
YADDA AKE TSOKANA SHA'AWA
kafin a sami gamsuwa wurin jima'i,ya zama dole a ga cewa an tsokano sha'awa,ta yadda jiki zai zama a shirye don yin jima'i.
Ana fara tsokano sha'awa ne ta hanyar wasa da nono.musamman kan nonon.sabuda wannan sashe yana da jin tabi musamman ma idan ana shafarsa da harshe,ko da yatsa,ko kuma a rika tsotsarsa.Idan an shafe shi sosai da harshe,ko da yatsa,ko kuma aka tsotsa shi yana mikewa kamar yadda beli yake mikewa,in an tsokano shi.Yana daga abinda yake kara armashi,mutum ya rika wasa da kan nono tare da beli a lokaci guda.Wannan yana sa mace ta samu jin dadi.
RABE RABAN KWANCIYA.
1,kwanciyar gaba da gaba.2,kwanciyar mimmike.3,kwanciyar hawan doki.4,yanayin zama.5,kwanciyar gefe da gefe.B,kwanciyar ba da baya.
AMFANIN ABARBA
Abarba nada anfani sosai in ur sex life, in kina jin kasala baki son maigida ya neme ki to ki wuni kina shan abarba kafin lokacin harka yayi, haka kuma in mai gidan ne ke da kasala, wato baya dade wa yana sha'ani shima basai kin gaya mashi ba, ki yawaita yanka mashi abarba yana ci, sannan kuma abarba na karawa wa sperm din maza kyau da kamshi mai dadi, in mijinki mai son kina mashi socking ne to ki yawaita bashi abarba yana ci, yin hakan zai canza dandanon sperm dinshi daga kishiri kishiri zuwa dandono mai dadi kamar na lollipop ko wani sweet mai kamshi, sannan kema mace in kina yawan cin abarba, zaki dinga fitar da wani kamshi mai dadi daga vagina dinki, in oganki nakai baki wajen to baki da matsala don kuwa kamshin dadi zaiji, haka nan ina son mace tayi after period cleansing da abarba, wato bayan kin gama period dinki to ki jera kamar kwana uku kina shan abarba kamar sau uku a rana, yin haka nasa jinin wajen da jinin ya fita ya zama tight kuma yana kamshi mai dadi, kinga kenan in kin hadu da oga sai yanda kikayi dashi, da fatan kun gamsu and keep eating pineapple and stay clean and Head thi.
MATA MASU NI'IMA:
1-Mace me yawan cika wacce take a mulmule ko ina ta cika ajikinta b.bu makusa..
2-Doguwar mace me kauri da cika..
3-Gajerar mace 'yar duma-duma..
4-Mata masu yawan amfani da fruits..
5-Doguwa siririya me kyawun sura..
6-Mata masu yawan shan farfesun nama kona kaza..
7-Mace me santsin fata..
8-Mace me girman dunduniya..
9-Mace me danshin hq ruwan ni'ima..
10-Mace me hanzari..
11-Mace me tudun qasan mara..
12-Macen da idan hankalinta ya tashi gashin jikinta seya miqe..
13-Macen da in tana tafiya duwawunta na juyawa da kansa..
14- Mace me digo
ZAMANTAKEWAR AURE(GA MA'AURATA) SIFFOFIN INZALIN MAZA DA MATA
GARGADI
yana da kyau idan miji ya biya buqatar sa to ya dan dakata har sai buqatar matar sa tabiya idan bai dalata ba to ya cutar da ita rashin biyan buqatar tata yana iya haifar mata da wata cuta
ALAMOMIN INZALIN MATA
1__akwai wacce mijinta zaiji gumi a jikinta kuma zaiga zufa a goshin ta
2__Akwai wacce take maqalqale mijinta sosai
3__Akwai wacce kunya take kamata bata iya hada ido da mijin ta
4__Akwai wacce gabobin ta suke saki gaba daya
5__Akwai wacce razana take (firgita)
6__Akwai wacce take rufe idanunta da hannayenta
7__Akwai wacce take ture mijinta da kanta
ALAMOMIN INZALIN MAZA
1__akwai wanda yake sakin jikinsa kamar ya mutu
2__Akwai wanda yake kuka
3__Akwai wanda yake dukan shimfida da hannun sa
4__Akwai wanda yake rungume matar sa kamar zai tsage ta
5__Akwai wanda yake shiru- shiru
6__Akwai wanda yake runtse idanunsa kuma ya cije fatar bakin sa
(RUWAN DADI:-) wasu ruwa ne dake fita a lokacin da namiji da macce suke kwanciya.......
fadakarwa ne akan rayuwar ma'aurata
ALLAH YASA MUDACE ZUWA GA 'YAN UWA MATA
Irin Zane-zanen nan da 'Yan matan zamanin nan kukeyi a kafafunku da hannayenku, yana daga cikin dalilan da suke jan hakalin Aljanun soyayya su shiga jikinku su aureku, su hanaku aure. Sauran dalilan sun hada da Zantukan batsa irin wanda kukeyi da samarinku a waya, ko chatting musamman cikin tsakiyar dare, wasu ma ta haka suke biya ma kansu bukata. Kuma wannan ne yakan kai su zuwa ga aikata zina da junansu. Shi Aljani yana gefe yana jin abinda kuke tattaunawa. Kuma daga nan shima idan tasa sha'awar ta motsa sai ya shiga jikinki ya ci gaba da zuwa yana saduwa dake, tunda kin nuna cewa ke Mazinaciya ce.
Barin kai babu dankwalin ko kuma barin silin gaashi ko kitso awaje, shima babban dalili ne. Domin kuwa duk lokacin da Mace ta bar gashin kanta babu rufi, to Mala'iku zasu kauce daga wajen sai Shaitanun Aljanu su maye gurbinsu, su shiga jikinta. Hakanan sanya matsatsun Sutura ko kuma Tufafin da yake nuna Qirjin Mace afili, ko bayanta, ko fesa turare mai mugun Kamshi in za'a fita Unguwa.
Kamar yadda kika sanya domin daukar hankalin mazaje, to fa bayan Mazajen Bil Adam, har Mazajen Aljanu ma suna kamuwa da sha'awar Jima'I dake. Akwai wata Matar da take aikata irin wannan, tun tana budurwa, Ashe wani Aljani mai suna Umar ya riga ya shiga jikinta.
Bayan tayi aure, kullum sai Aljanin yazo ya sadu da ita. Har da rana ko da daddare. Ko agaban
Mutane sai yazo ya kwanta da ita. Su mutanen ba zasu gani ba, amma ita tana gani kuma tana jinsa yana saduwa da ita. Data haifi yaro ma, sai da Aljanin ya shanye Qafar yaron ya mayar dashi Gurgu. (Kamar yadda yake fada da bakinsa).
Daga karshe ta warke. Amma munfi sati 3 muna fama dashi kafin daga karshe Allah ya taimakemu akansa ya mutu.
Duk wanda ya karanta wannan sakon, munyi izini kowa ya tura ma Contacts dinsa. Ko Allah zai sa 'yan uwanmu Mata su fahimci hadarin da suke jefa kansu
MUSAKE_LABULE
Musake labule kar yara suji abunda xan fada miki, naxauna nayi wani naxari akan wasu abubuwa da maxaje sukeso a lkc da ake xxx shiyasa nace baxanyi kasa a gwuiwa ba se na sanar da matan gaban goshi domin su sanar da al'umma suma sukaru, abuna na
1. Namiji yana bala'in son mace tadinga tsotsan kan nononsa, kisaka daya abaki kidinga mulmula masa dayan da hanunki. na
2. Namiji yanason mace tadinga tsotsan leben bakinsa na sama dana kasa gamida hadawa da harcensa, idan kika gwada haka xaki bawa wata lbr. na
3. Namiji yana matukar son mace tadinga tsotsan kan kaciyarsa da bakinta musammanma idan tana hadawa da 'ya'yan marenansa. Sede kawai kiji yana dauke numfashi yana rufe ido yana kara miko miki ita, ni a tunani na xan iya cemiki tsotsan kan axxakarin namiji da baki yafi masa dadi akan ya sadu dake sbd yanda naga nawa mijin yakeyi da yanda naji yanayi. Kuma kar kidauka hakan kaxantane,
AA ba kaxanta bane illa syy, da hakane karuwan ina suke kwacewa mata maxajensu. Kuma a ganina idan baxaki tsotsi kan axxakarinsa ba sbd kina kyama to meyasa kikeso yasa bakinsa a gindinki?
Ai shima yanason kansa. Nide shawarata daxan baki shine duk abunda kikasan idan kinyiwa mijinki xaiji dadi kuma yakara syy a tsakaninku to karkiyi wasa dashi.
Yauwa najiyo muryarsa yana shigowa yimaxa ki sakemun labule kitafi gidan mijinki se wataran, kilama sha'awace tadawo dashi Hajiya gyara shimfida kan me house yaji dadin hq sosai. Hajiya tun yamma kinsha kayan karin ni'ima, kin gama girki, kinsha wanka kin tsara kwalliyarki da kananun kaya, ki turara gidanki, kin shafa turare me dadin kamshi akan bed din sha'anin. Kinajin karar motar me house yi sauri kije kice my dear marhababuka, idan da kaya a hannunsa yi maza ki karba idan kinzo karbar kidan turo kirjinki gaba yadda zai gansu a tsaitsaye sai ki dan manna masa kiss a kumatu ki ruqo hannunsa ku shiga ciki. Hajiya cirewa me house takalminsa bayan ya zauna, yi kokari ki dan samo masa ruwa me sanyi, kice my d ga wannan kadan sha kafin kayi wanka kaci abinci kai masa cup din daidai bakinsa idan ya gama sha, sai kice cikin shagwaba my d zo muje kayi wanka, tayashi cire masa kaya, rakashi bandaki kice my d na cuda maka baya? Nan da nan zakiji yayi saurin cewa eh my cwit, zame kayanki kema fada kansa cikin baf dauko sabulu ki fara shafa masa ajiki nan da nan zakiga ya fara shafo wasu abubuwa ajinki, kamo kunnansa cikin shagwaba kice kai my d ka bari sai anjima, yanzu dai ka bari nagama yi maka wanka kaje kaci abinci ko?
Sai kiji yace kai swit ki barni mana, sai kice my d banasan yinwa tamaka lahani nafison kaci abinci tukun, ku gama wankanku tsaf ku fito yi sauri dauko toule goge masa jikinsa shafa masa body spry me dadin kamshi dauko masa kananun kaya tayashi sakawa, kama hannunsa ki kaishi kano daining kuci abincinku cikin nishadi. Kuna gama anyi kiran sallar magrib je kuyi alola me house yaja jam'i, bayan kun idar kunna muku kallo kwantar da kanki kan cinyarsa kuna dan hira yana sosa miki kanki, tashi kuyi sallar isha'i, yanka muku================
Kankana kusha, bayan kun gama dan shagwabe my d nifa bacci ya taho, dama abinda yakeso kenan, nan da nan zakiji yace to taho muje mu kwanta. Hajiya bayan kun kwanta a gado fara shafo masa kunne kai bakinki kusa da kunnen kice my d i luv u anya akwai wadda ta kaini sa ar miji kuwa? Sai ki kara ganinsa ya kuma narkewa, zuro hannunki kan nononsa ki fara murza kansa kisa bakinki akan dayan kina tsotsa, taho kan cibiyarsa kisa harshenki ciki kina juyawa, yo kasa kan babbar hajiyar dinga shafata da hannu kamo 2 bolls din nan guda biyu da bakinki tsotse su ki lashesu, dawo kan babbar hajiyar er tsagar nan takanta tura harshenki ciki kina sosa gun da harshenki kama kan dedai kan babbar hajiya ki tsotse masa shi zakiji wani ihu dazai saki, ki lashe masa ita tas, nan da nan zakiga ya kamoki ya danna nononki a bakinsa yakamo dayan da daya hannunsa daya hannun kuma ya zirashi cikin pussy dinki yana lailayawa tuni kema zaki canja salo kina dan kukan kissa kina zira hannunki daya kina shafo hajiya babba, ay hajiya bazai san sanda za
YADDA CUTAR BAN DAKI YAKW GUSAR DA NI'IMAR MACE
Na shigo ne a yau don yin nazari tare da tunatar da ku matsalolin da ake samu a ban daki na kwayoyin cututtuka. Ina masu fama da kwayoyin cuta da ake samu a yayin zaman biyan bukata a ban daki? Dalilin yin magana a kan wannan cutar don kusan jama’a da dama suna fama da ‘Toilet Infection’ a Turance. Ya kamata uwargida ta fahimci cewa kwayoyin cutar da ake samu a ban daki suna da hatsari matuka ga ‘ya mace. Na farko suna hana haihuwa, kwayoyin cutar suna saurin busar da duk ni’imar mace. Wannan ya sa duk kwaliyyar da kike yi, bata lokaci ne, maigida ba ze gani ba, saboda ya san idan ya kusance ki lokacin
(SADUWA DAKE) , ba ki da wani dandano a tare da ke. Irin haka ke haifar da matsaloli a tsakanin ma’aurata, don ba abin mamaki ba ne uwargida ta yi tunanin maigida ya tsane ta ne, alhali babu wata tsana, ke ce dai ba ki kulawa da kanki yadda ya kamata. Yana da kyau uwargida ta dauki wannan da mahimmanci wajen gano bakin zaren, kana ta yi tsayin daka don magance cutar baki dayanta. Shin me ya kamata ki yi don magance cutukan da ake kamuwa da su ban daki? Ki tanadi wadannan ayayyakin kamar haka:
(1) Lalle da ganyen magarya, ki rika shiga ciki kina zama
(2) Bayan nan kuma, ki samu man Zaitun, man Tafarnuwa, man Hulbah, ki hada su da miski, sai a rika turawa a gindin ki Wannan babban sinadari ne matuka yana inganta mace ta kasance mace mai amsa sunanta, sannan ya warkar da cututtukan.
(3) Za ki iya samun bagaruwa da ganyen magarya , garin Hulbah, garin Habbatus-sauda, ki hada su wuri daya, ki tafasa su sosai , idan kika sauke, ki bar shi ya huce amma da duminsa ki rika zama a ciki.
(4) Ki samu man Tafarnuwa, man Hulba, man Habbah, ki dinga sha a kai- a kai, shi kuma zai kashe miki cututtukan da ke cikinki.
(5) Amfani da miski musanman bayan gama al’ada yana matukar taimakawa, sannan kuma yana dawo miki da ni’imar da kika rasa lokacin da kike al’ada.
(6) Za ki samu saiwar Zogale da Tafarnuwa ki dafa su a tare, idan kika sauke, ki bar shi ya huce, sai ki zauna a ciki da dan duminsa, har sai ya huce gaba daya za ki fita.
Bayan duk wadannan, ya ke uwarigda da sauran aiki, domin ana son ki dinga amfani da ruwan dumi mussanman lokacin da kike al’ada. Amma mafi mahimmanci a rika tsaftace ban daki a koda yaushe, don rashin tsaftace shi zai iya haifar da cututtukan da ba za a iya sanin hakikansu ba. Kana kuna mutum ya kasance mai wanke hannayensa a duk lokacin da ya fito daga ban daki da sabulu ba ruwa kawai ba.
Da fatan za ku yi amfani da wannan damar wajen inganta rayuwarmu, tun kafin cututtuka su ci galabanku. Haka kuma bayan amfani da albasa don maganin rashin dandano da rigakafin wasu cututtuka, har ila yau ta yarda da amfani da albasa wajen maganin sanyi da tari asma da ciwon sanyi (bronchitis).
Albasa kan rage maikon dake cikin jini. A kasar Indiya a wasu wuraren da basa yin amfani da albasa akan same su da maikon cikin jini da cushe jijiyoyin dake tafiyar da jini akan wadanda suke amfani da tafarnuwa da kuma albasa.
Albasa na bada kariya wajen kara kumburi game cutar daji. Har ila yau albasa na bada kariya wajen ciwon ciki, da cutar daji da sauran cututtuka. Tana karawa huhu karfi musamman ga masu cutar asma.
A wani bangaren kuma, yana da kyau a lura da cewa, idan an yanka albasa rabi, to kodai a sa a cikin firinji ko a yar da sauran don kuwa idan aka bar ta ta kwana a yanke, in har an yi amfani da ita za ta cutar da mutum don ita albassa ta kasance kamar kura ce ga ‘kwayoyin cuta==========
:
ABUBUWAN DAKE KARAWA HAKORA HASKE
Lura da hakori na daya daga cikin hanyoyin dakan kara fitar da kima hadida kamalar mutum.Duk yadda mutum yakai ga iya kwalliya hadida kwarewa wurin daukar wanka daxarar yagaxa tafannin kula da hakoransa saikaga gabadaya kwalliyar ta lalace, dankuwa yagaxa tafannin bawa hakoransa kulawar data dace.Danhaka wannan wata hanyace daxata dawowa mutum kima, martaba hadida darajar hakoranki/ka koda kuwa hakoran sunyi irin baki ko tsatsa tacikine haka kuma yakan yaki kwayoyin cutar dakan haifarwa mutum warin baki.
1-STRAWBERRIES;Kinemi ganyen itacen strawberry kiyankashi kanana-kanana kidinga cuda hakoran dashi, yana sanya hakora haske sosai haka kuma yana kore dattin dake makalewa ajikin hakora, hakanan yana sanya baki fitar da iska me dadin kamshi.
2-LEMON ZAKI(ORANGE);Kisamu lemon xaki mekyau meruwa kiyanka kimatse ruwan sannan ki guntsi ruwan abakinki sannan kisanya brush kidinga diddirxawa lungu da sako sannan kixubar kiwanke da ruwa. Yanasa hakora suyi kashar kamar kankara.
3-LEMON TSAMI(LEMON)Kisamu lemon tsami kiyanka ki matse ruwan sannan ki sanya abakinki kiwanke kowane lumgu da saki na bakin,z yana fitar da duk wani dabbara-dabbara.
SHIN AKWAI MAFITA GA MATAN ZAMANI?
INA MAFITA?
Zamani ya canja yanxu mata mun tsinci kan mu wajen shaye-shayen maganin mata wanda yake cutar da mu. uwargida ko amarya idan kin duba Allah yay mana baiwa da itatuwa da kaya masu gina jiki amma sai akawo miki kaya bakisan dame akayi ba ke kuma yar dadi miji kiyi amfani dashi daga karshe ya cutar dake mafiyawancin masu saida kayan nan zawarawa inkura na maganin zawo taimakanta mana.
Uwargida idan kika rike shan kayan itace(fruits) sun isheki tare da sauran ganyayyakinmu misali:
- minannas
- kafi malam
- bagaruwa
- idon zakara da sauran tsirrai.
SAHIHIN MAGANIN MATA
ki sami danyen zogale da cocumber da dabino ki markada sai kisa madara kisha.
zaki hada dakakken sassaken baure cikin kofi da kanunfari cokali biyu ki tafasa kamar shayi kisa lipton kisa zuma ko mazarkwaila ki sha.
zaki iya yin kunun aya kike sha idan da hali kullum.
KARIN NI'IMA SHARF SHARF
Da yawa mata su na yawan kawo min korafin daukewar ni’ima a jikinsu, wato bushewar gaba, da daukewar sha’awa yayin jima’I, wanda yawancinsu su kan ce da ba haka su ke ba; lokaci guda su ka ji sun kasance a hakan. Yawancin mata rashin kula da kai da rashin sanin irin abubuwan da yakamata su dinga ci domin samun dauwamammiyar ni’ima a jikinsu don samun gamsuwar kawunansu da jin dadin mazajen shi ke haifar mu su da.matsalar daukewar ni’ima da kuma daukewar sha’awa. Wasu kuma su kan kamu da ‘toilet infection’ ne saboda rashin tsaftar bandaki, wasu ba sa taba kula da gyaran bandakinsu, wasu kuma su kan dauka a bandakin hadaka
Abubuwan da ya kamata mu mata mu dinga ci, domin karuwar ni’imar jikinmu da da jin dadin mazajenmu:- A na son mace ta dinga cin daya ko biyu daga cikin wadannan abubuwan kullum a rana; a cikinsu akwai abubuwa masu saukin kudi wadanda duk rashin hadi ki ko rashin halin maigida, zai iya siya, kuma wadannan abubuwa su na kara lafiya da kuzari a jikkunan aluUmma kuma garkuwa ne ga kamuwa da wasu cutukan. Haka kuma ya na karawa mata ni”ima da jin dadi wajen mazajensu. Wadannan ba wasu abubuwa ba ne illa:
Kankana, Ayaba ,Gwanda, Goba, Lemo, Tumatir, Rake, Aya, Kwakwa, Dafaffiyar gyada, Zuma, Nono, Madara, Madarar Shanu, Gurji, Dabino, Chukwi, Zogale, Ruman, Inibi, Tuffa, Zaitun. Misali yau idan ki ka sami jikakkiyar ayarki ki ka ci, gobe ki sami raken ki ki sha, jibi ki sami nunannun tumatur dinki manya guda biyu ko uku ki shanye, gata ki sha kankana ko nono. Ki dinga cin abu kala biyu a cikinsu, to wallahi Ina tabbatar mi ki banda ni’ima, hatta fatar jikinki sai ta murje ta goge ta yi kyau. Sannan wasu daga cikin su a na shan ruwansu domin ni’ima ta musamman ko a sarrafa wani abin da ruwan, don samun dauwamamman jin dadin ma’aurata, kamar:
- Ruwan kwakwa
- Ruwan zam zam
- Ruwan kankana
- Ruwan tumatir
Wednesday, May 19, 2021
Sirrika guda bakwai na Ganyen Bagaruwa, 'Ya'yanta...
INA MAFITA
Maganin Maza
ASSALAFY ISLAMIC MEDICINE CENTER
-
AMFANIN SHAN KANWA GUDA GOMA Kanwa ta kasance daya daga cikin ma'adinnan da ake samu a cikin wasu gulabe a kasashen Africa wacce...
-
MAGANIN KARFIN MAZA(MEN POWER) DA NAMIJIN GORO. A DAURE A JARRABA YANA YI FA!!! A yau zamuyi bayanin hanyar da za'a bi domin samun k...