Tuesday, June 2, 2020

RASHIN ISASHSHEN RUWAN MANIYI

RASHIN ISASHSHEN RUWAN MANIYI

Ga wacce mijinta keda rashin wadatuwar maniyyi
to sai tayi kokarin hada masa wadannan
mahadan:-
- nono- alkama wacce ba a surfa baYadda zakiyi shine a cikin nono, zaki zuba alkamar ki barta ta jiku sosai sai ya rika cinta yana shan ruwan nonon. In shaa Allah zai samu tsartuwar maniyi.
 
MAGANIN SAURIN INZILI YAYIN JIMA'IZaasamo 
- ruwan lemun tsami,
- ruwan lemun zaki.
- zuma,
- gyada.
sai ahada su wuri daya akalla zaayi kwana goma anasha safe dayamma, ko kwana 20 insha Allah zaa dace.
 
DAN SAUKAR DA NI'IMA GA MATAKI SAMU
- 'ya'yan HULBA, 
- Kananfari 'ya'yan
- Habbatus-sauda 
- Zuma.
Sai a hada su gaba daya a dafa su, idan sun dahu sai a sauke a bari ya huce sai a rika sha In sha Allahu koda baki da Ni'ima zaki same ta.


x

No comments:

INA MAFITA

Maganin Maza

ASSALAFY ISLAMIC MEDICINE CENTER